-
Taron Duniya Kan Makomar 'Yan Gudun Hijira da bakin Haure
May 23, 2016 01:23Taron wanda shi ne irin sa na farko da aka soma jiya a birnin Santambul na kasar Turkiyya na da zumar fitar da hanyoyi na bai daya domin inganta yadda ake ba da agaji da kuma yadda kasashen duniya za su ba da gudummawa dan tallafawa 'yan gudun hijira da bakin haure.
-
Rahoton Amnesty International kan yadda Saudiya ta yi amfani da Bama-baman da aka haramta amfani da su a kasar Yemen
May 23, 2016 00:43Kungiyar Kare Hakin bil-adama ta kasa ta kasa ta bayyana kaduwar ta kan yadda kasar Saudiya ta yi amfani da Bama-baman da aka hana amfani da su kirar kasar Burtaniya a kasar Yemen.
-
A daren yau Litinin Ake sa ran za a bayyana sakamakon kasar Austria
May 23, 2016 00:42Ma'aikatar cikin Gidan Kasar Austria ta bayyana cewa ganin yadda sakamakon zaben shugaban kasar ke nuni da cewa 'yan takarar biyu, kowanansu ya samu kashi 50% na kuri'un da aka kada, sai a daren yau Litinin ne za a fadi sakamakon karshe
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Ce Baya Da Niyyar Bada Hakuri Ga Kasar Japan
May 22, 2016 13:25Shugaban Amurka ya sanar da cewa: Baya da wata aniyar neman uzuri ko bada hakuri kan amfani da makamin nukiliya da kasarsa tayi kan al'ummar kasar Japan a lokacin yakin duniya na biyu.
-
David Cameron Ya Ce: Shigar Turkiyya Cikin Kungiyar Turai Watakila Sai A Shekara Ta 3000
May 22, 2016 12:50Fira ministan Birtaniya ya ce: Shigar kasar Turkiyya cikin kungiyar tarayyar Turai watakila sai a shekara ta 3000 miladiyya mai zuwa.
-
Shugaban Azhar Yana Goyon Bayan Hadin Kan Shi'a Da Sunna.
May 22, 2016 05:53Shugaban Jami'ar Azhar ta Masar ta ce; Mazhabobin Shi'a da sunna tamkar fika-fikai biyu ne na musulunci, dole ne su ku kara kusantar juna.
-
Mai Yuwa Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Shugaban Kungiyan Taliban A Kasar Afganistan A Jiya Asabar
May 22, 2016 00:55Majiyar ma'aikatar tsaro na kasar Amurka Pentagon ta bayyana cewa mai yuwa shugaban kungiyar Taliban ya mutu a wani harin da suka kai masa a jiya Asabar.
-
Rasha Ta Yi All..Wadai Da Kiran Montnegro Zuwa Zama Memba A Cikin NATO
May 22, 2016 00:15Kakakin fadar Crimlin a birnin Mosco ya yi All.. wadai da gabatar da bukata ga gwamnatin kasar Mont-Nigro don shiga kungiyar Tsaro ta NATO
-
Lauyoyin Iyalan Da Suka Rasa Rayukansu A Harin 11/Sept. Sun Zargi Saudiyya Da Kokarin Rufe Gaskiya
May 21, 2016 00:42Lauyoyin da suke wakiltar sama da iyalai 2000 da suka rasa danginsu a harin ta'addancin 11 ga watan Satumba, 2001 sun zargin gwamnatin Saudiyya da kokarin rufe gaskiyar hakikanin abin da ya faru.
-
Amurka Ta Kafa Wa Pakistan Sharudda Kafin Ba Ta Taimakon Kudade
May 21, 2016 00:41'Yan majalisar wakilan Amurka sun sanar da wasu sabbin sharuddan da wajibi ne gwamnatin Pakistan ta cika su kafin su amince gwamnatin Amurka ta ba ta kudaden taimakon da ta sa ba ba ta.