-
WHO Ta Fitar Sabbin Sharidodi Yiwa Matan Da Akayi Ma Kaciya Magani
May 17, 2016 07:31karonm farko hukumar lafiya ta duniya ta fitar da wasu sabbin Sharidodi ga kwararu kan sha'anin kiwan lafiya na yadda za'ayi ma matan da aka keta al'farmasu magani.
-
Duniya Zata Taimakwa Libya Akan Yaki Da Kungiyoyin Jihada
May 17, 2016 07:28Mayan Kasashen duniya da kasashen makoftan Libya sun goyi bayan gwamnatin Libya akan mallakar makamai domin yaki da kungiyoyi jihadi
-
Damuwar MDD kan yadda rikicin kasar Burundi ke kara kamari
May 17, 2016 01:15Majalisar Dinkin Dunmiya ta bayyana Damuwarta kan yadda rikici a kasar Burundi ke kara kamari.
-
Miliyoyin Mutane Ne Ke Bukatar Tallafin Abinci A Yankin Tafkin Chadi
May 16, 2016 13:09Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa; Miliyoyin mutane ne suke tsananin bukatar tallafin abinci a yankin tafkin Chadi da ke nahiyar Afrika.
-
Zaman Taron Vienna Zai Fi Mai Da Hankali Ne Kan Kokarin Hana Raba Kasar Libiya
May 16, 2016 12:43Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya bayyana cewa: Zaman taro kan kasar Libiya a birnin Vienna zai fi mai da hankali ne kan kokarin hana rabewar kasar ta Libiya.
-
Girka : Yawan Bakin Hauren Dake Kwarara Turai Ya Ragu
May 16, 2016 06:29Bayan samun ragowar kashi 90% na yawan bakin haure dake isa Girka domin shiga Turai ya ragu a watan Afrilu, da hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ta sanar, 'yan sanda a kasar ta Girka tabbatar da ragowar kwararar bakin hauren matuka.
-
Ana Taro A Vienna Kan Halin Da Ake A Libya
May 16, 2016 05:36Yau Litinin ministocin harkokin wajen kasashen turai dana Amurka dama na kasashe makoftan Libya na taro a Vienna, domin tattauna halin da ake ciki a kasar Libya.
-
Taron kasashen Da Suka Cimma Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Na MDD A Jamus
May 16, 2016 05:35A yau Litinin ne a birnin Bonn na kasar Jamus, za a bude taron karo na farko na kasashen da suka cimma yarjejeniyar sauyin yanayi na MDD UNFCCC bayan sa hannu kan yarjejeniyar Paris.
-
Venezuela : Za 'a Hukunta Kamfani Da Ya Dakatar Da Aiki
May 15, 2016 06:31Shugaban kasar venezuela Nicolas Maduro ya bayyana Za' a hukunta duk wani kamfani ko ma'aikatar da ta dakatar da aiki a kasar da nifin kawo cikas ga tattalin arzikin kasar.
-
Wikileaks Ya Fasa Kwai Kan Boyayyiyar Alakar Da Ke Tsakanin Sabon Shugaban Brazil Da Amurka
May 15, 2016 00:53Shafin Wikileaks mai fallasa bayyanan sirri ya fasa kwai dangane da boyayyiyar alakar da ke tsakanin shugaban rikon kwarya na kasar Brazil Michel Temer da hukumar leken asiri ta Amurka CIA.