-
Kungiyar Unesco Ta soki Haramtacciyar Kasar Isra'ila.
May 14, 2016 15:13Kungiyar da ke kare al'adu ta majalisar dinkin duniya ta soki yadda 'yan Sahayoniya ke kai wa yaran palasdinawa hari.
-
An Shiga Halin Ko ta kwana A Kasar Venezuela
May 14, 2016 15:12Shugaban Kasar Venezurla, Nicolas Maduro ya kafa dokar ta baci a kasar bisa zargin kokarin kifar da gwamnatinsa.
-
Guinea Da Liberiya Sun Jaddada Bukatar Hadin Kai A Fegen Yaki Da Ta'addanci
May 14, 2016 06:15Kasashen Guinea Conakry da Liberiya sun jaddada bukatar hadin kai da taimakekkeniya a tsakaninsu a fagen yaki da ta'addanci.
-
Britana Zata Gaggauta Aikin Mayarwa Nigeria Da Wasu Kasashe Kudanden Da Aka Sace Daga Wajensu
May 14, 2016 05:03Priministan kasar Britania David Cameron ya bada sanarwan cewa za'a gaggauta kokarin da kasashen duniya suke yi na mayarwa Nigeria
-
Bukatar Karfafa Alaka Tsakanin Kungiyar Tarayyar Afrika Da Majalisar Dinkin Duniya
May 13, 2016 06:32Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci karfafa alaka tsakaninta da kungiyar tarayyar Afrika da nufin bunkasa harkar tsaro da sulhu a nahiyar ta Afrika.
-
Amurka Na Shirye Don Sassautawa Libya Takunkumin Sayan Makamai
May 13, 2016 00:52Gwamnatin Amurka ta ce a shirye take wajen sassauta takunkumin sayan makamai na MDD ga kasar Libya, domin taimakawa gwamnatin hadaka ta kasar yaki da kungiyar (ISIL).
-
Gwamnatin Masar Ta Sanar Da Shirinta Na Kara Habaka Alaka Da H.Kasar Israila
May 12, 2016 05:29Ministan harkokin wajen gwamnatin Masar ya bayyana cewa; Kasar Masar a shirye take ta kara habaka alaka da taimakekkeniya da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila musamman a fagen yaki da ta'addanci.
-
Asusun Bada Lamuni Na Duniya Ya yi Bayani Akan Yaduwar Cin Hanci Da Rashawa A Duniya.
May 12, 2016 04:45Kaso 2% Na Tattalin Arzikin Duniya Ya Ginu Ne Bisa Cin Hanci Da Rashawa
-
Taho mu gama tsakanin 'yan sandar Faransa da masu zanga-zanga
May 11, 2016 10:44Kudiri da Gwamnatin Faransa ta dauka na gudanar da gyara ga dokokin Ma'aikata ba tare da amincewar Majalisar Dokokin kasar ba ya janyo zanga-zanga a kasar
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Yi Nasarar Tarwatsa Wasu Gungun 'Yan Ta'adda
May 11, 2016 05:54Ma'aikatar harkokin cikin gidan Tunusiya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar gano wata kungiyar ta'addanci tare da tarwatsata a yankin kudancin kasar.