-
Kimanin Yan Ta'adda 5000 Ne Suke Kai Kawo Cikin Kasashen Turai
Feb 22, 2016 04:15Shugaban yansandan tarayyar Turai- Europol-ya bayyana cewa kimani yan ta'adda 5000 ne suke kai kawo a cikin tarayyar Turai kuma a ko da yauce suna iya kai hare hare a cikin kasashen tarayyar.
-
Kasar Britania Zata Gudanar Da Zaman Raba Gardama Kan Ci Gaba Da Kasancewa Cikin Kungiyar EU
Feb 20, 2016 17:17Priministan kasar Britania David Cameron ya bada sanrawan cewa
-
Gwamnatin Saudiyya Da Batun Tura Sojojinta Zuwa Kasar Siriya
Feb 08, 2016 05:38Har ya zuwa yanzu ana ci gaba da samun mabambanta ra'ayuyyuka dangane da sanarwar da gwamnatin Saudiyya ta yi na shirin da take da shi na tura sojojinta zuwa kasar Siriya, lamarin da gwamnatin Amurka ta yi maraba da shi a daidai lokacin da wasu a Turai kuma suke ci gaba da nuna dari-darin su kan hakan.
-
Shugaban Haiti Zai Sauka Daga Shugabancin Kasar Gobe Ba Tare Da Ayyana Magajinsa Ba
Feb 06, 2016 06:31A gobe lahadi ne shugaban kasar Haiti zai ajiye aikin shugabancin kasar, amma har yanzun ba'a bayyana wa zai maye
-
Ziyarar Shugaban Kasar Iran Zuwa Kasashen Turai Guda Biyu Bayan Dage Takunkumai
Feb 02, 2016 16:48Gwamnatin kasar Faransa da Jumhuriyar muslunci ta Iran sun maida hulda a bangarori Gwamnatin kasar Faransa da Jumhuriyar muslunci ta Iran sun maida hulda a bangarori da dama bayan dagewa Iran din takunkumai tattalin arzki, musamman a bangaren kasuwarci da kuma bunkasa tattalin arziki.
-
Ci Gaba Da Martanin Iran Kan Sabon Takunkumin Da Amurka Ta Sanya Mata
Feb 02, 2016 16:32A wata hira da yayi da tashar talabijin din CNN ta kasar Amurka, ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya kirayi Amurka da ta sake dubi cikin siyasarta musamman siyasar ci gaba da sanya wa Iran takunkumi wanda har ya zuwa yanzu ta gaza kai ta ga abin da abin da take fatan gani, wato durkusar da Iran da kuma mai she ta 'yar amshin shatan ta.
-
Rushewar Yarjejeniyar Sulhu A Sudan Ta Kudu
Feb 02, 2016 16:30Madugun ‘yan tawayen kasar Sudan ta kudu, ya bayyana cewa yarjejeniyar da aka kulla ta sulhu domin kafa gwamnatin hadin kan kasa, ta ci kasa.
-
Alkalumman Majalisar Dinkin Duniya Kan Yawan Mutanen Da Aka Kashe A Iraqi
Feb 02, 2016 10:51Majalisar dinkin duniya ta bayyana yawan mutanen da aka kashe a kasar Iraqi a