Hotuna
-
Magoya Bayan Harkar Musulunci Na Yin Kira Da A Saki Sheikh Zakzaky
Feb 22, 2019 12:30Magoya bayan Harkar Musulunci a Najeriya suna ci gaba da yin kira ga gwamnatin tarayyar kasar da ta saki Sheikh Ibrahim Zakzaky.
-
Najeriya: INEC Ta Dage Zaben Shugaban Kasa Zuwa 23 Ga Fabrairu
Feb 16, 2019 04:00Hukumar zaben Najeriya INEC ta sanar da dage zaben shugaban kasa da aka shirya gudanarwa a yau Asabar a fadin kasar, sanarwar da ta zo 'yan sa'oi kafin fara gudanar da zaben.
-
Iran Ta Yi Nasara Harba Makami Mai Linzami Samfarin ''Hoveyzeh''
Feb 02, 2019 15:19Iran ta sanar da harba wani makami mai linzami cikin nasara a yau Asabar, a daidai lokacin da kasar ta fara bukukuwan zagayowar ranakun cika shekaru arba'in cif da nasara yuyin juya halin musulinci na kasar.
-
Turkiya: An Nuna Wasu Bidiyo Dangane Da Bacewar Khashoggi
Oct 11, 2018 07:47Wasu kafofin yada labaran kasar Turkiya sun samu wasu hotunan bidiyo daga hannun jami'an tsaron kasar, da suke nuna yadda jami'an tsaron Saudiyya suka shiga karamin ofishin jakadancin Saudiyya a Istanbul, bayan shigar Jamal Khashoggi a cikin wurin.
-
Iran A Mako 13-09-2018
Sep 10, 2018 07:27Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al'amurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi da fatan masu saurare suna cikin koshin lafiya kuma za su kasance tare da mu tun daga farkon shirin har zuwa karshensa.
-
Najeriya: A Yau Sheikh Ibrahim Zakzaky Ya Cika Kwanaki 1000 A Tsare
Sep 07, 2018 19:05A yau ne jagoran Harkar Muslunci a Najeriya ya cika kwanaki 1000 a tsare a hannun jam'ain hukumar tsaro ta kasa DSS.
-
Saudiyyah: Jami'an Tsaro Sun Yi Awon Gaba Da Limamin Haramin Makka
Aug 21, 2018 08:52Jami'an tsaron masarautar Saudiyya sun awon gaba da Sheikh Saleh Al Talib daya daga cikin limaman masallacin haramin Makka mai alfarma.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Yunkurin Kisan Shugaban Kasar Venezuela.
Aug 05, 2018 18:55Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi allawadai da yunkurin kashe shugaban kasar Venezuela da aka yi a yau Lahadi.
-
Qassemi: Amurka Za Ta Yi Nadamar Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya
May 07, 2018 11:11Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, ya bayyana cewar Amurka za ta yi nadama mai girma matukar ta fice daga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da Iran.
-
Kokarin Gwamnatin Najeriya Na Ceto 'Yan Matan Dapchi
Mar 15, 2018 07:12Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirinta na ceto 'yan matan sakanderen Dapchi da mayakan boko haram suka yi awan gaba da su cikin watan da ya gabata.