Gabas Ta Tsakiya
-
Wani Matashin Bapalastine Ya Yi Shahada A Baitu-Laham
Mar 21, 2019 09:51Wani matashin bapalastine ya yi shahada yayin da wasu uku na daban suka jikkata, sanadiyar buda wuta da Sojojin sahayuna suka yi a garin Baitu-laham na yankin kogin jodan
-
Shugaban Kasar Kazakhstan,Ya Yi Murabus
Mar 19, 2019 16:35Shugaban kasar Kazakhstan, Noursoultan Nazarbaïev, ya sanar da yin murabus daga mulkaminsa na shugaban kasar.
-
Shugaban Kasar Kazakhstan,Ya Yi Murabus
Mar 19, 2019 14:13Shugaban kasar Kazakhstan, Noursoultan Nazarbaïev, ya sanar da yin murabus daga mulkaminsa na shugaban kasar.
-
An Hallaka Sojojin Hayar Saudiya 15 A Lardin Najran
Mar 19, 2019 09:39Cikin wani farmakin mayar da martani da Sojoji gami da Dakarun sa kai na kasar Yemen suka kai yankin Mustahdis na Lardin Najran dake kudancin Saudiya sun samu nasarar hallaka Sojojin saudiya 3 da Sojojin haya 12.
-
Manyan Hafsoshin Sojin kasashen Iran, Iraki, Syria, Sun Gana A Kasar Syria
Mar 19, 2019 06:21Manyan hafsoshin sojin kasashen Iran, Iraki da Syria, sun gudanar da wata ganawa a birnin Damascus na kasar Syria.
-
Pakistan : Harin Bam Ya Yi Ajalin Mutum 4
Mar 17, 2019 16:00Rahotanni daga Pakistan na cewa akalla mutum hudu ne suka rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai kan jirgin kasa a kudu maso yammcin kasar.
-
Tashin Nakiya Ya Yi Sanadiyar Mutuwa Da Jikkatar Mutum 40 A Siriya
Mar 17, 2019 09:40Tashin Nakiyar da 'yan Ta'adda Suka binne a yayin da garin Deru-Zur na kasar Siriya ke karkashinsu ya yi sanadiyar mutuwar mutum 4 da jikkatar wasu 36 na daban.
-
Kimanin Makamai Masu Linzami Dubu 500 Ne Aka Yi Amfani Da Su A Yemen
Mar 17, 2019 09:36Cikin wani rahoto da ya fitar kakakin Rundunar tsaron kasar Yemen ya ce cikin shekaru 4 da suka gabata, Dakarun kawancen Saudiya sun kai hari sama da dubu 250 ta sama a kan fararen hula na kasar, sannan kuma sun halba sama da makamai masu Linzami da bama-bamai dubu 500 a kasar
-
Sama Da Mutum 370,000 Suka Mutu A Yakin Siriya (OSDH)
Mar 15, 2019 08:25Hukumar dake sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama a Siriya ta fitar da wani rahoto dake cewa, sama da mutum 370,000 ne suka rasa rayukansu tun bayan yakin da ya barke a cikin shekara 2011 a kasar Siriya.
-
Saudiyya Ba Ta Amince Da A Yi Bincike Na Kasa Da Kasa Kan kisa Khashoggi Ba
Mar 14, 2019 16:57Saudiyya ta bayyana rashin amincewarta da duk wani batun gudanar da bincike na kasa da kasa kan kisan Jamal Khashoggi ba.