Afirka
-
Nijar : Mutum 14 Boko Haram Ta Kashe A Diffa
Mar 26, 2019 03:43Rahotanni daga Jamhuriya Nijar na cewa fararen hula a kalla 14 ne aka kashe tare da sace wasu mata 2, ranar Asabar da daddare, a wani jerin hare-hare da kungiyar Boko Haram ta kai wasu kauyuka 3 na yankin Gueskerou dake jihar Diffa a kudu maso gabashin kasar, kusa da iyakar kasar da Nijeriya.
-
Mali : Adadin Fulanin Da Aka Kashe Ya Kai 160
Mar 26, 2019 02:59A Mali, adadin fulanin da aka kashe a kauyen Ogossagou dake jihar Mopti a tsakiyar kasar ya kai 160, a yayin da kuma wasu majiyoyi ke cewa adadin zai iya wuce ma hakan.
-
Sharhi : Halin Da Ake Ciki A Mali, Bayan Kisan Fulani 135
Mar 25, 2019 03:38A Mali, kwana guda bayan kisan gillan da aka wa fulani makiyaya su 135 a kauyen Ogossagou, dake jihar Mopti, gwamnatin kasar ta rusa kungiyar 'yan kabilar Dogon masu dauke da makamai, da ake zargi da aikata kisan gillar.
-
Amurka Ta Sake Kakabawa Jami'an Hukumar Zaben Congo Takunkumi
Mar 24, 2019 05:41Amurka ta sake kakabawa manyan jami'an hukumar zabe mai zaman kanta ta CENI, a DR Congo takunkumi.
-
Sudan : Wani Abun Fashewa Ya Yi Ajalin Yara 8
Mar 24, 2019 05:17'Yan sanda a Sudan sun ce yara takwas ne suka rasa rayukansu, biyo bayan fashewar wani abu da ba'a kai ga tantance ko minene ba, a yankin Omdourman.
-
Chadi : Deby, Ya Kori Manyan Sojoji, Bayan Harin Boko Haram
Mar 24, 2019 03:43Shugaba Idriss Deby na kasar Chadi, ya kori babban hafsan sojin kasar, Brahim Seid Mahamat, bayan shafe shekaru shida yana rike da wannan mukami.
-
Ali Bongo Ya Koma Gabadaya A Gabon
Mar 24, 2019 03:27Shugaba Ali Bongo na Gabon, ya koma kasarsa baki daya bayan shafe watanni na jinya.
-
MDD, Ta Bukaci A kara Kai Dauki A Gabashin Afrika Bayan iftila’in, Guguwar Idai
Mar 23, 2019 06:41Babban sakatare na MDD, Antonio Guteres, ya bukaci kasashen duniya dasu kara kaimi wajen samar da tallafi ga dubban mutanen da ifti’la’in mahaukaciyar guguwar nan ta Idai ya shafa a gabashin Afrika.
-
Mali : Mata Da Diyan Sojoji Sunyi Zanga zanga
Mar 23, 2019 06:19A Kasar Mali, ‘yan uwa da mata da kuma diyan sojojin kasar ne sukayi zanga zanga a biranen Segu da Sevare dake tsakiyar kasar domin nuna bacin ransu akan yawaitar kashe kashen sojojin kasar a hare haren ta'addanci.
-
Mutane 200,000 Ke Bukatar Tallafi Bayan Iftila'i A Zimbabwe
Mar 21, 2019 15:04Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa, mutane 200,000 ne ke bukatar tallafi bayan iftila'in mahaukaciyar guguwar nan mai hade da ambaliyar ruwa ta Idai data aukawa kasar Zimbabwe.