-
Macron: Trump Ya Yi Kure Dangane Da Matakin Da Ya Dauka A Kan Quds
Mar 09, 2018 01:30Shugaban kasar Faransa Emanuel Macron ya bayyana cewa, matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka dangane da birnin Quds babban kure ne.
-
Kungiyar Al-Qa'ida Ta Yi Gargadin Kaddamar Da Hare-Hare Kan Sojojin Faransa
Mar 08, 2018 15:34Cibiyar rundunar sojin Amurka da ke sanya ido kan shafukan kungiyoyin 'yan ta'adda ta bada labarin cewa: Kungiyar ta'addanci ta Al-Qa'ida a yankin arewacin Afrika ta yi gargadin cewa zata fara kaddamar da hare-hare kan sojojin Faransa da suke yankin.
-
Rasha Ta Yi Suka Kan Tsoma Bakin Kasar Amurka A Harkokin Siyasar Kasashen Duniya
Mar 08, 2018 15:34Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Tsoma bakin da kasar Amurka take yi a harkokin siyasar kasashen duniya, wani nau'in mulkin kama karya ne kan kasashen.
-
Ziyarar Sakataren Harkokin Kasashen Wajen Amurka Zuwa Nahiyar Afirka
Mar 08, 2018 01:54A jiya Laraba ne sakataren harkokin wajen Amurka, Rex Tillerson, ya fara ziyararsa a nahiyar Afirka inda aka tsara zai ziyarci kasashen da suka hada da Ethiopia, Djibouti, Kenya, Chad da kuma Nijeriya a daidai lokacin da gwamnatin Donald Trump ta Amurka take ci gaba da shan suka sakamakon rashin wata fitacciyar siyasa da take da shi dangane da ci gaban Afirkan.
-
Corbyn: Sayarwa Saudiyya Da Makamai Domin Yaki A Kan Yemen Abin Kunya Ne Ga Birtaniya
Mar 07, 2018 13:46Shugaban jam'iyyar Labour a kasar Birtaniya Jeremy Corbyn, ya bayyana cewa; sayarwa Saudiyya da manyan makamai da Birtaniya take domin kaddamar da yaki a kan al'ummar kasar Yemen, babban abin kunya ne ga gwamnatin Birtaniya.
-
Yariman Saudiyya Ya Fara wata Ziyara A Kasar Birtaniya
Mar 07, 2018 13:35Yariman Saudiyya mai jiran gado Muhamman Bin Salman ya fara wata ziyara a kasar Birtaniya a yau Laraba.
-
Amurka : Trump, Ya Yi Maraba Da Tayin Koriya Ta Arewa Na Tattaunawa
Mar 07, 2018 02:18Shugaba Donald Trump na Amurka, ya yi maraba da matakin gwamnatin Koriya ta Arewa kan yiwuwar bude kofar tattaunawa da kasarsa, amma tare da kiran a yi taka tsantsan har a samu tabbaci kan matakin.
-
Koriya Ta Arewa Ta Ce Za Ta Iya Watsi Da Shirin Nukiliyanta Idan Ta Samu Lamuni Na Tsaro
Mar 06, 2018 13:07Koriya ta arewa ta sanar da cewa tana iya yin watsi da shirinta na ci gaba da kera makaman nukiliya matukar dai ta samu lamuni mai karfi da zai tabbatar mata da tsaronta.
-
Wani Jirgin Daukar Kayan Rasha Yayi Hatsari A Siriya, Mutane 32 Sun Mutu
Mar 06, 2018 13:07Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bayyana cewar wani jirgin saman daukar kaya da rundunar sojan kasar suke amfani da shi ya fado a kasar Siriya, inda alal akalla mutane 32 da suke cikin jirgin suka mutu.
-
Yukiya Amano Ya Jaddada Cewa Iran Tana Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya
Mar 06, 2018 03:00Shugaban hukumar makamashi ta kasa da kasa Yukiya Amano ya ce; Fiye da shekaru biyu kenan da hukumar take sanya idanu kusa da kuma akan aiki da yarjejeniyar ta Nukiliya.