-
Masu Dauke Da Makamai A Libya, Sun Bukaci A Kori Sojojin Faransa
Jul 23, 2016 13:34Wasu gungun kungiyoyin masu daukeda da makamai dake da mazauni a Benghazi sun bukaci al'ummar Libya dasu fito domin korar sojojin kasashen ketare musamen na Faransa dake cikin kasar.
-
Sama da 'yan gudun hijra dubu 2 ne aka tada daga matsugununsu a Faransa.
Jul 23, 2016 05:35Gwamnatin Faransa ta bada umarnin tada bakin haure dubu 2 da 628 daga matsugunun su a arewacin birnin Paris.
-
M.D.Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Cibiyar Kasuwanci A Kasar Jamus
Jul 23, 2016 01:22Majalisar Dinkin Duniya ta yi tofin Allah tsine kan harbe-harben da aka yi a cibiyar kasuwanci da ke birnin Munich na kasar Jamus a jiya Juma'a.
-
Da Dumi-Dumi: An Kai Hari A Birnin Munich Na Kasar Jamus
Jul 22, 2016 14:45Rahotanni daga kasar Jamus sun ce an kai wani hari a yammacin yau a wani wurin hada-hadar kasuwanci da ke cikin birnin Munich, inda aka samu asarar rayuka.
-
Obama: Tsangwamar Musulmi Saboda Addininsu Ya Saba Wa Kai'da Da Doka Ta Amurka
Jul 22, 2016 11:25Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana tsangwamar da wasu suke yi wa musulmi masu yin gudun hijira zuwa Amurka da cewa hakan ya saba wa dukkanin dokokin na kasar.
-
Mahukuntan Brazil Sun Kame 'Yan Ta'adda Da Suke Shirin Kai Hare - Hare A Kasar
Jul 21, 2016 12:59A taron manema labarai da ya gudanar a yau Alhamis ministan shari'ar kasar Brazil ya bayyana cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kame wani gungun 'yan ta'adda mai dauke da mutane goma da suke shirye-shiryen kaddamar da hare-haren ta'addanci a kasar a lokacin gudanar da wasannin Olympic a kasar.
-
Fiye Da Kashi 1 Cikin 3 Na Wadanda Suka Mutu A Harin Nice Na Faransa Musulmi Ne
Jul 21, 2016 06:13Fiye da kashi 1 cikin 3 na wadanda suka rasa rayukansu a harin da aka kaddamar a brnin Nice na kasar Faransa musulmi ne.
-
Halin Ko ta kwana Bayan Kashe Wani Fitaccen Dan ta'adda A Indonesiya.
Jul 20, 2016 14:38Jami'an tsaron kasar Indonesia, suna shiga cikin halin ko ta kwana, bayan kashe wani dan ta'adda da aka dade ana nema.
-
Musulmin Pakistan Sun Yi Jerin Gwanon Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Kashmir
Jul 20, 2016 08:07Al'ummar kasar Pakistan sun gudanar da jerin gwano domin nuna goyon bayansu ga al'ummar yankin Kashmir da dakarun gwamnatin India ke daukar matakan murkuhsewa da karfin tuwo.
-
An Kori Ma'aikata A Babbar Cibiyar Musulunci Ta Kasar Turkiya
Jul 20, 2016 08:04An kori daruruwan ma'aikata a babbar cibiyar musulunci ta kasar Turkiya bisa zargin cewa suna da alaka da juyin mulkin da aka shirya yi a kasar wanda bai yi nasara ba.