-
Rasha Ba Ta Da Niyyar Komawa Cikin Kungiyar G7
Jun 09, 2018 11:13Kasar Rasha, ta ce ba ta da wata niyyar komawa cikin kungiyar kasashe mafiya tattalin arzikin a duniya na G7, a halin yanzu.
-
Kotun ICC Ta Wanke Tsohon Mataimakin Shugaban Kongo Daga Zargin Laifuffukan Yaki
Jun 09, 2018 06:12Kotun hukunta manyan laifufuka ta ICC da ke birnin Hague ta wanke tsohon mataimakin shugaban kasar Jamhuriyar Dimokuradiyar Congo kana kuma tsohon madugun 'yan tawayen kasar, Jean-Pierre Bemba, daga tuhumar da aka masa na tafka laifukan yaki da cin zarafin bil'adama.
-
An Zabi Sabbin Membobin Kwamitin Tsaro Na Wa'adin Shekaru Biyu
Jun 09, 2018 06:12Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya zabi kasashen Jamus, Belgium, Afirka ta Kudu, Jamhuriyar Dominica da kuma Indonusiya a matsayin sabbin membobin Kwamitin Tsaro na Majalisar na wa'adin shekaru biyu.
-
An Gudanar Da Ranar Qudus Ta Duniya A Kasar Amurka
Jun 09, 2018 02:02Al'ummar Amurka sun gudanar da zanga-zangar ranar Qudus ta duniya a birnin NewYork na kasar suna Allah wadai da zaluncin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Gargadi Kan Hatsarin Fari A Kasar Somaliya
Jun 09, 2018 02:01Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan hatsarin ci gaba da habakar matsalar fari a kasar Somaliya.
-
Kungiyar Ta'addanci Ta Al-Shabab Ta Kashe Sojan Amurka Guda A Kasar Somaliya
Jun 09, 2018 01:56Ma'aikatar tsaron kasar Amurka ta Pentagon ta sanar da halakar sojan Amurka guda a kasar Somaliya.
-
Shugaban Rasha Ya Ce: Kasarsa Ba Zata Amince Amurka Ta Zame Tana Juya Akalar Duniya Ba
Jun 07, 2018 13:44Shugaban kasar Rasha ya yi furuci da cewa: Matakan da shugaban kasar Amurka ke dauka na bangare guda domin kare manufofin kasarsa yana kara haifar da matsaloli a tsakanin kasashen duniya.
-
Mutane Kimanin 100 Ne Suka Mutu Sakamakon Aman Wuta A Tsaunukan Kasar Guatemala
Jun 07, 2018 13:39Yawan mutanen da suka mutu sakamakon bullar aman wuta a tsaunukan kasar Guatemala sun doshi 100.
-
Ma'aikatar Tsaron Iran Ta Ja Kunnen Musulmi Kan Kokarin Sahyoniyawa Na Raba Kansu
Jun 07, 2018 06:45Ma'aikatar tsaron kasar Iran ta kirayi al'umma da kuma gwamnatocin kasashen musulmi da su yi taka tsantsan dangane da makircin haramtacciyar kasar Isra'ila da masu goya mata baya wajen raba kan al'ummar musulmi tana mai sake sanar da goyon bayanta ga gwagwarmayar al'ummar Palastinu.
-
IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce
Jun 07, 2018 06:43Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana Ranar Kudus ta duniya a matsayin ranar hadin kan al'ummar musulmi da kuma nuna goyon bayan ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.