-
Afghanistan: Kerry Ya Kira 'Yan Taliban Shiga Shirin Zaman Lafiya
Apr 09, 2016 16:22Sakataren harkokin wajen Amurka John Kery ya yi kira ga 'yan Taliban na Afganistan da su shiga shirin samar da zamen lafiya domin kawo karshen zubar da jini a wannan kasa.
-
Afganistan : Mutane 11,002 Suka Mutu Ko Kuma Suka Jikkata A 2015
Feb 14, 2016 12:31Rahoto ya ce 1/4 na wadanda lamarin ya shafa yara ne, sanan 1/10 mata ne.