Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

al-qaida

  • Ana Ci Gaba Da Kokarin Kubutar Da Yan Afrika Ta Kudu Biyu A Hannun Daesh

    Ana Ci Gaba Da Kokarin Kubutar Da Yan Afrika Ta Kudu Biyu A Hannun Daesh

    Nov 24, 2016 15:39

    Wata kungiya mai zaman kanta a kasar Afrika ta Kudu ta bayyana cewa har yanzun ana ci gaba da kokari don kubutar da yan kasar guda biyu wadanda yan kungiyar ISIS a arewacin kasar Mali suke garkuwa da su.

  • Shugaban Mali Ya Ja Kunnen MDD Dangane Da Karfin Da 'Yan Ta'adda Suke Yi A Kasar

    Shugaban Mali Ya Ja Kunnen MDD Dangane Da Karfin Da 'Yan Ta'adda Suke Yi A Kasar

    Sep 23, 2016 17:41

    Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita ya ja kunnen Majalisar Dinkin Duniya da cewa rashin aiwatar da yarjejeniyar sulhun da aka cimma a kasar yana taimakon 'yan kungiyoyin ta'addancin nan ta Al-Qa'id da sauran kungiyoyin da suke da alaka da kungiyar ISIS ci gaba da samun tasiri da gindin zama a kasar.

  • Al-Qa'ida Ta Tabbatar Da Hallaka Daya Daga Cikin Manyan Shugabanninta A Siriya

    Al-Qa'ida Ta Tabbatar Da Hallaka Daya Daga Cikin Manyan Shugabanninta A Siriya

    Apr 06, 2016 04:41

    A karon farko kungiyar Al-Qa'ida ta tabbatar da halakar daya daga cikin manyan shugabannin reshen kungiyar a kasar Siriya bayan wani hari da sojojin Siriya suka kai masa ta sama inda suka sami nasarar hallaka shi tare da wasu na kurkusa da shi.

  • An Kama Mutane Biyu A Guinea Da Ake Zargi Da Hannu Cikin Harin Ivory Coast

    An Kama Mutane Biyu A Guinea Da Ake Zargi Da Hannu Cikin Harin Ivory Coast

    Mar 20, 2016 09:44

    Rahotanni daga kasar Guinea Conakry sun bayyana cewar jami'ar tsaron kasar sun sami nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu cikin harin ta'addancin da aka kai kasar Ivory Coast a kwanakin baya.

  • Al-Qaida Ta Ce Ta Kai Hari Ivory Coast Don Daukar Fansa Kan Faransa

    Al-Qaida Ta Ce Ta Kai Hari Ivory Coast Don Daukar Fansa Kan Faransa

    Mar 16, 2016 17:25

    Kungiyar Al-Qa'ida reshen arewacin Afirka ta sanar da cewa ta kai hari kasar Ivory Coast ne don daukar fansa kan hare-haren da sojojin Faransa suke kai wa 'ya'yanta a yankin Sahel tana mai kiran sojojin Faransa da su fice daga wannan yankin.

  • Tarayyar Afirka Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Ivory Coast

    Tarayyar Afirka Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Ivory Coast

    Mar 14, 2016 17:25

    Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wani Otel a kasar Ivory Coast a jiya kamar yadda ta sanar da ta'aziyya da kuma aihininta ga gwamnati da kuma al'ummar kasar da sauran wadanda abin ya shafa.

  • Cikin Wasiyyarsa, Bin Laden Ya Bar Dala Miliyan 29 Don Ayyukan Al-Qa'ida

    Cikin Wasiyyarsa, Bin Laden Ya Bar Dala Miliyan 29 Don Ayyukan Al-Qa'ida

    Mar 02, 2016 05:27

    Wasiyyar tsohon shugaban kungiyar ta'addancin nan ta Al-Qa'ida Usama Bin Laden da aka fitar, na nuni da cewa ya bar dala miliyan 29 don ci gaba da gudanar da abin da ya kira jihadi da kungiyar tasa take yi.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS