-
Iraki:Piraminista Haydar Ibadi Ya Jinjinawa Aikin Jami'an Tsaron Kasar Akan Ziyarar Arba'in
Nov 11, 2017 06:48Piraministan na kasar Iraki ya bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun sami gagarumar nasara wajen kare masu ziyarar arba'in a Karbala
-
Miliyoyin Masoya Ahlulbaiti Na Gudanar Da Tarukan Juyayin Arba'in A Karbala
Nov 10, 2017 10:27Rahotanni daga kasar Iraki na nuni da cewa miliyoyin mabiya da masoya Ahlulbaiti (a.s) daga duk fadin duniya suna ci gaba da taruwa a birnin Karbala na kasar Irakin don gudanar da juyayin Arba'in na Imam Husain (a.s) don tunawa da cikar kwanaki 40 da kisan gillan da aka yi wa Imam Husainin da iyalai da magoya bayansa a shekara ta 61 bayan hijirar Ma'aiki (s).
-
Birnin Karbala Ya Cika Makil Da Miliyoyin Masu Ziyarar Arbaeen
Nov 20, 2016 05:48Miliyoyin musulmi mabiya mazhabar shi'a sun cika birnin Karbala domin halartar tarukan Arbaeen na Imam Hussain (AS).
-
Mabiya Mazhabar Shi'a Na Gudanar Da Taron Arbaeen A Birnin Bradford Na England
Nov 20, 2016 05:47Mabiya mazhabar shi'a mazauna biranan Birmingham da Landan da kuma Luton a kasar Birtaniya suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS)
-
Masu Ziyarar Arba'in Na Imam Husaini {a.s} A Kasar Iraki Sun Haura Miliyan Biyu Da Rabi
Nov 19, 2016 18:20Yawan masu ziyarar arba'in na Imam Husaini {a.s} da suka fito daga sassa daban daban na duniya kuma suka isa kasar Iraki a halin yanzu haka sun haura mutane miliyan biyu da rabi.
-
Jamia'n Tsaro Fiye Da 30,000 Ne Ke Gudanar Da Ayyukan Tsaro A Taron Arba'in A Karbala
Nov 14, 2016 08:02Babban kwamandan rundunar da ke kula da ayyukan tsaro na yankin Furat ya bayyana cewa fiye da jami’an tsaro dubu 30 ne za su gudanar da ayyukan tsaro a taron arba’in.