-
Araqchi: Akwai Yiyuwar Iran Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya Cikin Makonni Masu Zuwa
Jun 22, 2018 18:16Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kuma babban jami'in kasar mai kula da kuma tattaunawa kan yarjejeniyar nukiliyan kasar, Abbas Araqchi ya bayyana cewar akwai yiyuwar Iran ta fice daga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da ita a shekara ta 2015 don kuwa a cewarsa yarjejeniyar tana halin rai kwakwai mutu kwakwai.
-
Komitin Hadin Guiwa Na Yerjejeniyar Nukliyar Iran Ya Gudanar Da Taro A Nan Tehran
Jun 08, 2018 06:39Komitin hadin guiwa na kasashe da cibiyoyin da suka rattaba hannu kan yerjejeniyar Nukliyar kasar Iran sun gudanar da taro a nan Tehran don tattauna makamar yerjejeniyar bayan ficewar Amurka daga cikinta.
-
Kasar Uganda Ta Jaddada Wajabcin Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliyar Da Aka Cimma Da Iran
Jun 01, 2018 13:47Ministan harkokin wajen kasar Uganda ya jaddada wajabcin ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar da duniya ta cimma da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Sergei Lavrov Ya Ce: Kasar Amurka Tana Son Yin Fito Na Fito Ne Da Kasar Iran
May 30, 2018 19:36Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewar manufar kasar Amurka ta ficewa daga yarjejeniyar nukiliyar da duniya ta cimma da kasar Iran ita ce; son yin fito-na - fito ne da kasar ta Iran.
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Bayyana Amincewarsa Da Farashin Gangan Danyen Man Fetur Kan Dalar Amurka 60
May 26, 2018 06:34Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana amincewarsa da dalar Amurka 60 ya zama farashin danyen man fetur a kasuwannin duniya.
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce Duk Makirce-Makircen Amurka Kan Iran Suna Rushewa
May 24, 2018 06:34Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Tsayin dakar jami'an Iran a kan hakkin da ya rataya a wuyarsu dangane da yarjejeniyar nukiliyar kasar lamari ne da zai kunyata Amurka tare da rusa makircinta.
-
Iran Ta Ci Nasara A Harakokin Siyasar Waje Da Kuma kalubalantar Masu Mugun Nufi
May 20, 2018 07:56A yayin da yake ganawa da wasu matasan kasar a daren jiya asabar, Shugaban Jamhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya ce Kasarsa ta ci nasara a harakokin siysarta ta waje da kuma tsayin wajen kalubalantar masu mugun nufi.
-
Hukumar Tarayyar Turai Ta Sanar Da Goyon Bayan Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 19, 2018 17:53Hukumar kungiyar Tarayyar Turai, cikin wata sanarwa da ta fitar, ta bayyana goyon bayanta ga ci gaba da kiyaye yarjejeniyar nukiliyan da Iran ta cimma da wasu manyan kasashen duniya a shekara ta 2015.
-
An Samar Da Dokar Kare Kamfanonin Turai Daga Takunkumin Amurka Ga Iran
May 18, 2018 17:53Kungiyar Tarayyar Turai ta fara aiki da wata doka da zata kare kamfanonin kasashenta dake hulda da na kasar Iran game da takunkumin da Amurka ke ci gaba da kakabawa Iran.
-
Salehi: Iran Tana Da Karfin Komawa Kan Shirin Nukiliyanta Yadda Yake Kafin Yarjejeniya
May 15, 2018 16:48Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasar Iran Dakta Ali Akbar Salehi ya bayyana cewar: Matukar dai ba a lamunce wa Iran bukatunta ba, Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana da karfin komawa ga matakin da take kai kafin yarjejeniyar nukiliya, har ma sama da hakan.