-
Basshar Assad: Nasarar Da Syria Ta Samu, Saboda Goyon Bayan Iran Ne.
Jan 04, 2017 12:30Shugaban na Kasar Syria ya kara da cewa ba domin goyon bayan Iran ba, to da Syria ba ta samu nasarar da ta samu ba.
-
Sakon murna na Shugaba Asad dangane da 'yanta Aleppo
Dec 16, 2016 06:29Shugaban Kasar Siriya ya yi Al'ummar kasar murna da 'yanto garin Aleppo
-
Ruhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Siriya Har Samun Nasara Ta Gaba Daya
Dec 15, 2016 11:16Shugaban kasar Dakta Hasan Ruhani ya taya takwararsa na kasar Siriya Bashar al-Asad murnar 'yanto garin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan ISIS yana mai cewa Iran za ta ci gaba da goyon bayan kasar Siriya har sai ta sami nasara a kan fada da ta'addancin da take yi.
-
Shugaba Asad: Kasashen Yammaci Suna Son Tseratar Da 'Yan Ta'adda Ne A Siriya
Dec 14, 2016 11:08Shugaban kasar Siriya Dakta Bashar al-Asad ya bayyana cewar babban abin da kasashen yammaci suka sa a gaba shi ne kokarin tseratar da 'yan ta'adda a garin Halab, maimakon taimakon fararen hulan da suke cikin tsaka mai wuya a garin.
-
Tawagar Kungiyar Lauyoyin Kasashen Larabawa Ta Ziyarci Shugaba Assad
Dec 10, 2016 19:02Tawagar kungiyar lauyoyin kasashen larabawa ta ziyarci shugaba Bashar Assad a yau a fadarsa da ke birnin Damascus, inda suka jaddada goyon bayansu ga gwamnati da kuma al'ummar Syria, wajen fuskantar 'yan ta'addan takfiriyya.
-
Bashar Assad: Gundumar Aleppo Ita Ce Buri Na Karshe Ga 'Yan Ta'adda Da Iyayen Gidansu
Dec 08, 2016 17:39Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya bayyana cewa, babban burin 'yan ta'adda da masu daukar nauyinsu shi ne kwace iko da gundumar Aleppo, bayan kasa kwace iko da Damascus da Homs.
-
Rasha: Ci Gaba Da Taimakon Syria Ta Fuskokin Siyasa, Tattalin Arziki Da Tsaro
Nov 22, 2016 18:18A yau ne shugaban kasar Syria ya Bashar Assad ya gana da wata babbar tawaga wadda ta kunshi manyan jami'an gwamnatin kasar Rasha, a fadarsa da ke birnin Damascus.
-
Shugaba Asad: Kasashen Yammaci Na Ci Gaba Da Rauni A Kasar Siriya
Nov 06, 2016 17:35Shugaban kasar Siriya, Basshar al-Asad ya bayyana cewar manyan kasashen yammaci na ci gaba da yin rauni a yakin da ke gudana a kasarsa alhali kuwa dakarun gwamnati da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na al'ummar kasar suna ci gaba da samun nasarori kan 'yan ta'addan da aka shigo da su kasar daga kasashe daban-daban na duniya.
-
Rasha Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Na Kaddamar Da Hari Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Shugaba Assad
Jun 17, 2016 10:22Kasar Rasha ta yi watsi da kiran da wasu jami'an ma'aikatar wajen Amurka na kaddamar da hari kan gwamnatin Siriya da nufin kifar da gwamnatin shugaban kasar Bashar al-Asad tana mai cewa babu abin da hakan zai haifar in ban da sanya yankin gaba daya cikin halin rashin tabbas.