-
An Gudanar Da Jana'izar Kofi Anan A Ghana
Sep 13, 2018 19:17A wannan Alhamis ne aka binne gawar Kofi Annan a kasarsa ta asali wato Ghana bayan bikin ban-kwana da shugabanni suka yi masa
-
Ana Gudanar Da Janazar Ayatollah Rafsanjani A Tehran
Jan 10, 2017 12:25Bayan kammala gudanar da sallar mamaci a kan gawar tsohon shugaban kasar Iran Ayatollah Hashimi Rafsanjania dazu a masallacin jami'ar Tehran, ana ci gaba da gudanar da jana'izarsa zuwa hubbaren marigayi Imam Khomenei da ke wajen birnin Tehhran.