-
Najeriya: An Kashe Wata Ma'aikaciyar Agaji Na Kungiyar Red Cross
Sep 18, 2018 18:57Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ambato kungiyar agajin ta Red Cross tana cewa; Ma'aikaciyar Agajin an sace ta ne tun a farkon shekarar nan nan ta 2018 a garin Kala Balge da ke jahar Borno
-
Najeriya: Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Kungiyar Boko Haram 3
Sep 17, 2018 13:04A jiya Lahadi ne sojojin kasar ta Najeriya su ka sanar da kashe 'yan kungiyar ta Boko Haram 3 a yankin arewa maso gabashin kasar
-
Rundunar Sojin Saman Nijeriya Ta Ce Ta Rusa Wani Sansanin Boko Haram A Borno
Sep 11, 2018 04:48Rundunar sojin sama ta Nijeriya ta sanar da samun nasarar tarwatsa wani sansani na 'yan kungiyar Boko Haram a yankunan Bukar Meram da kuma Tumbun Allura da ke kusa da Tekun Chadi a jihar Borno.
-
Sojojin Nijeriya Sun Ce Sun Hallaka 'Yan Boko Haram Da Dama
Sep 06, 2018 16:42Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa dakarunta sun sami nasarar hallaka wani adadi mai yawa na 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram a jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar.
-
Najeriya: An Sami Karuwar Sojojin Da Boko Haram Su Ka Kashe
Sep 03, 2018 19:02Majiyar sojan Najeriya ce ta sanar da karuwar wadanda su ka kwanta dama sanadiyyar harin na 'yan ta'addar Boko Haram akan iyaka da kasar Nijar.
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Sojoji Sama Da 30 A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Sep 01, 2018 19:09Rahotanni daga Najeriya na cewa akalla dakarun Sojin kasar 30 ne suka mutu yayin wata fafatawarsu da mayakan Boko Haram a yankin arewa maso gabas da ke gab da kan iyakar kasar da Jamhuriyyar Nijar.
-
MDD Ta Yi Allah Wadai Kan Harin Da Kungiyar Boko Haram Ta Kai A Najeriya
Aug 21, 2018 18:59Babban Saktaren MDD ya yi Allah wadai kan harin ta'addancin da kungiyar Boko haram ta kai a arewa maso gabashin Najeriya
-
Najeriya : Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Fi Na Boko Haram Muni, Inji ICG
Jul 27, 2018 04:42Kungiyar International Crisis Group, dake nazari kan rikice-rikice a duniya, ta fitar da wani rahoto kan rikicin kabilanci a Najeriya wanda ke cewa, rikicin manoma da makiyaya a tsakiyar Najeriyar, ya fi na kungiyar Boko Haram muni.
-
'Yan Boko Haram Sun Kai Hari A Yankin Tabkin Tchadi
Jul 23, 2018 10:03Kimanin mutum 18 ne suka rasa rayukansu a wani hari da mayakan boko haram suka kai yankin tabkin Tchadi.
-
Boko Haram Ta kashe Mutum 18 A Chadi
Jul 23, 2018 07:12Wasu mayaka da ake kyautata zaton 'yan Boko Haram ne sun kashe mutane 18 da kuma yin awan gaba da mata 10, a lardin Dabua na Chadi dake yankin tafkin Chadi.