-
May ta sake shan kaye a Majalisa kan yarjejeniyar Brexit
Mar 13, 2019 16:56Firaministar Birtaniya Theresa May ta sake shan kaye a gaban Majalisar kasar, inda ‘yan Majalisu 391 suka yi watsi da yarjejeniyar da May ta kulla da kungiyar Tarayyar Turai kan ficewar kasar daga cikinta.
-
Kungiyar Tarayar Turai Ta Yi Da Maraba Da Kafa Gwamnatin Hadaka A Jamus
Feb 08, 2018 17:54Magabatan kungiyar tarayar Turai sun jinjinawa 'yan siyasar kasar Jamus kan yarjejjeniyar da suka cimma na kafa gwamnatin hadaka a kasar
-
An Sami Fahintar Juna Kan Tsagaita Bude Wuta Da Gudanar Da Zabe A Libya
Jul 25, 2017 14:50Priministan hadin kan kasar Libya sannan babban komandan sojojin kasar Libya ya ce an sami fahintar juna tsakanin bangarorin siyasar kasar kan tsagaita bude wuta da kuma zabe a shekara mai zuwa.
-
Gwamnatocin Sudan Da Chadi Sun Kulla Yarjejeniyar Komawar 'Yan Gudun Hijira Kasarsu
Jun 01, 2017 19:22Gwamnatin Sudan da Chadi sun rattaba hannu kan yarjejeniyar komawar 'yan gudun hijira zuwa kasashensu bisa radin kansu.
-
Sharhi : Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Kasar Libya
May 04, 2017 06:04Bayan tarurrukan da kuma tattaunawa da dama, daga karshe Halifa Haftar babban komandan sojojin kasar Libya da kuma Fa'iz Suraj Priministan gwamnatin hadin kan kasar Libya sun kawo karshen sabanin da ke tsakaninsu sun kuma cimma yerjejeniya ta kawo karshen matsalolin kasar a birnin Abu dhabi na kasar Hadaddiyar daular Larabawa.
-
Syria: Da tsakiyar Daren Yau, 30 Watan Decemba, Za a Tsagaita Wutar Yaki A duk Fadin kasar Syria:
Dec 29, 2016 17:48Da tsakiyar daren yau 30 ga watan Decemba, za a tsaida duk wasu hare-hare na soja.