• Gwamnatin Saudiyya Da Batun Tura Sojojinta Zuwa Kasar Siriya

    Gwamnatin Saudiyya Da Batun Tura Sojojinta Zuwa Kasar Siriya

    Feb 08, 2016 05:38

    Har ya zuwa yanzu ana ci gaba da samun mabambanta ra'ayuyyuka dangane da sanarwar da gwamnatin Saudiyya ta yi na shirin da take da shi na tura sojojinta zuwa kasar Siriya, lamarin da gwamnatin Amurka ta yi maraba da shi a daidai lokacin da wasu a Turai kuma suke ci gaba da nuna dari-darin su kan hakan.

  • Dakarun Iraki Sun Hallaka Wasu Gwamnonin Kungiyar Da'esh Biyu A Kasar

    Dakarun Iraki Sun Hallaka Wasu Gwamnonin Kungiyar Da'esh Biyu A Kasar

    Jan 31, 2016 17:03

    Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar dakarun kasar sun sami nasarar hallaka wasu gwamnoni guda biyu da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh ta nada a yankunan da suka kama a wasu hare-hare da suka kaddamar.

  • Akalla Mutane 60 Sun Rasu A Harin Ta'addancin Birnin Damaskus Na Siriya

    Akalla Mutane 60 Sun Rasu A Harin Ta'addancin Birnin Damaskus Na Siriya

    Jan 31, 2016 16:06

    Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar alal akalla mutane 60 sun rasa rayukansu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon wasu hare haren ta'addanci da aka kai yankin Sayyida Zainab (a.s) da ke bayan birnin Damascus, babban birnin kasar Siriyan.

  • Kame 'yan Da'esh A Kasar Rwanda

    Kame 'yan Da'esh A Kasar Rwanda

    Jan 30, 2016 18:04

    Jami'an tsaron kasar Rwanda sun sanar da kame masu mutane masu alaka da kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh.