-
Akalla Mutane 20 Ne Suka Rasa Rayukansu A Hatsarin Jirgin Kasa A Birnin Alkahira
Feb 28, 2019 18:35Mutane akalla 20 aka tabbatar da mutuwarsu da kuma wasu 43 da suka ji rauni sanadiyar hatsarin jirgin kasa da kuma gobarar da ta biyo baya a wata tashar jiragen kasa a birnin Alkahira na kasar Masar a jiya Laraba.
-
An Kama Mutane 8 A Zanga-Zanagar Yan Adawa A Kasar Tunisia
Dec 27, 2018 11:52Majiyar jami'an tsaron kasar Tunisia ta bayyana cewa ana tsare da muatane 18 daga cikin masu zanga-zangar dangane da mutuwar wani dan jarida a kasar
-
Turkiya: An Nuna Wasu Bidiyo Dangane Da Bacewar Khashoggi
Oct 11, 2018 07:47Wasu kafofin yada labaran kasar Turkiya sun samu wasu hotunan bidiyo daga hannun jami'an tsaron kasar, da suke nuna yadda jami'an tsaron Saudiyya suka shiga karamin ofishin jakadancin Saudiyya a Istanbul, bayan shigar Jamal Khashoggi a cikin wurin.
-
Cote De Voire: Jami'an Tsaro Sun kama 'yan jarida 6.
Feb 14, 2017 06:34Babban mai shigar da kara na kasar ta Cote De Voire ya sanar a jiya litinin cewa; An Kame 'yan jaridar ne saboda fitar da wasu bayanai na sirri masu alaka da boren da jami'an tsaron kasar su ka yi.
-
Amnesty International Ta Yi Allah Wadai Da Takurawa 'Yan Jarida A Turkiyya
Jul 29, 2016 17:17Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi Allah wadai da abin da ta kira irin dirar mikiyan da gwamnatin Turkiyya take yi wa kafafen watsa labaran kasar tun bayan juyin mulkin sojin da bai ci nasara da aka yi a kasar a ranar 15 ga wannan watan na Yuli da muke ciki.