-
Masar: Sojoji Sun Kashe 'Yan Ta'adda 13
Oct 28, 2018 09:17Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ce ta sanar da cewa an kashe 'yan ta'addar ne a tsakiyar kasar
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutane Da Dama A Garin Idlib Na Siriya
Oct 21, 2018 18:54Wata mota shake da bama-bamai ta tarwatse a tsakiyar garin Idlib na kasar Siriya, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutane 15.
-
An Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Ta'adda Uku A Yammacin Kasar Iran
Sep 09, 2018 07:30An zartar da hukuncin kisan da wata kotu ta yanke wa wasu 'yan ta'adda guda uku sakamakon wani harin ta'addanci da suka kai yammacin kasar da yayi sanadiyyar shahadar wani adadi na mutanen gari.
-
Mahukunta A Kasar Iran Sun Zartar Da Hukuncin Kisa Kan 'Yan Ta'adda Uku A Shiyar Yammacin Kasar
Sep 08, 2018 18:55Mahukuntan kasar Iran sun zartar da hukuncin kisa kan wasu 'yan ta'adda uku da aka tabbatar da laifinsu na kunna wutan rikici da aiwatar da ayyukan ta'addanci da suka lashe rayukan mutane hudu a shiyar yammacin kasar.
-
Rasha Tana Goyon Bayan Kasar Syria Domin Fada Da Ta'addanci
Sep 07, 2018 06:30Ma'aikatar harkokin wajen Rasha ta bakin kakakinta Maria Zakharova ce ta bayyana cewa kasar tana ba da cikakken goyon baya ga gwamnatin Syria a yakin da take yi da 'yan ta'adda
-
An Halaka Yan Ta'adda 20 A Yankin Sinaa Na Kasar Masar
Aug 30, 2018 06:23Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyaba cewa a cikin yan kwanakin da suka gabata sun halaka yan ta'adda a kalla 20 a yankin Sinaa.
-
Sojojin Siriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da 100 A lardin Suwaida Na Kasar
Aug 22, 2018 06:26Cibiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta kasar Siriya ta sanar da cewa: Sojojin gwamnatin Siriya sun kashe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish 105 a lardin Suwaida na kasar.
-
Sojojin Aljeriya Sun Rusa Wata Maboyar 'Yan Ta'adda A Yankin Arewacin Kasar
Aug 08, 2018 18:47Rundunar sojin Aljeriya ta sanar da rusa wata maboyar 'yan ta'adda a lardin Aïn Defla da ke shiyar arewacin kasar.
-
Masar: An Kashe 'Yan Ta'adda 11 A yankin Sinaa
Aug 05, 2018 12:22Majiyar tsaron Masar ta sanar da cewa; Sojojin kasar sun yi musayar wuta da 'yan ta'adda a yankin al-arish da ke gundumar Sinaa ta arewa wanda ya kare da kashe mutane 11 daga cikinsu.
-
Jami'an Tsaron Iraki Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Kunan Bakin Wake A Garin Samarra Na Kasar
Jul 29, 2018 19:04Jami'an tsaron Iraki sun yi nasarar halaka wasu gungun 'yan kunan bakin wake kafin su kai ga tarwatsa kansu a tsakanin jama'a a garin Samarra da ke arewa da birnin Bagadaza fadar mulkin kasar.