-
Sojojin Masar Sun Kai Sumame A Wata Mabuyar Yan Ta'adda A Yankin Sinaa.
Jul 25, 2018 06:29Sojoijin kasar Masar Sun kai sumame a wata mabuyar yan ta'adda na kungiyar Daesh yankin Sina inda suka halaka 13 daga cikinsu suka jakata wasu, sannan suka gano makamai masu yawa a mabuyar.
-
Sojojin Syria Sun Sake Kwace Kauyuka Daga Hannun "Yan Ta'adda
Jul 21, 2018 19:08Tashar talabijin din Syria ta bayar da labarin cewa; A yayin farmakin kwace kauyukan an kashe 'yan ta'adda da dama tare da lalata manyan makamansu
-
An Gano Tarin Makaman Isra'ila A Yankunan Da Aka Tsarkake Na Siriya
Jul 18, 2018 18:13Dakarun tsaron Siriya sun gano tarin makaman Isra'ila a hanun 'yan ta'adda yayin tsarkake yankin Akrab na gefen kudancin Hamah.
-
'Yan Gudun Hijra Dubu Goma Sun Koma Gida A Kudancin Siriya
Jul 09, 2018 06:42Sama da 'yan gudun hijra dubu 10 ne suka koma gida bayan cimma yarjejjeniya tsagaita wuta a kudancin Siriya.
-
Aljeriya:An Hallaka 'Yan Ta'adda 20 Cikin Watani 6
Jul 05, 2018 06:45Dakarun tsaron Aljeriya sun hallaka 'yan ta'adda 20 a cikin watani 6
-
Jami'an Tsaron Kasar Aljeriya Sun Halaka 'Yan Ta'adda 24 A Cikin Wata Guda Kacal
Jun 03, 2018 19:04Ma'aikatar tsaron Aljeriya ta sanar da cewa: A cikin wata guda kacal jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda 24 a sassa daban daban na kasar.
-
Harin Jiragen Kawancen Amurka Ya Hallaka Fararen Hula 17 A Siriya
May 12, 2018 19:29Tashar talabijin din kasar Siriya ta sanar da mutuwar mutane 17 a wani harin wuce gona da iri da jiragen kawancen kasa da kasa karkashn jagorancin Amurka bisa da'awar yaki da 'yan ta'addar ISIS a kasar
-
Majalisar Dokokin Najeriya Za Ta Amince Da Kasafin Kudade Na 2018
May 08, 2018 07:51Shugaban majalisar dattijan Najeriya Abubakar Bukola Saraki da kuma shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara, sun sanar da cewa majalisun biyu za su amince da kasafin kundin na shekara ta 2018.
-
Masar: An Yankewa 'Yan Da'esh 9 Hukuncin Zaman Kurkuku Na Har Abada
May 07, 2018 18:56Jaridar Yaumu Sabi'i ta Masar ta ce ayau litinin ne wata kotu ta yanke hukuncin zaman kurkukun na har abada ga mutane 9 sai kuma wasu mutane 2 da aka yankewa kowanensu zaman kurkuku na shekaru biyar
-
An Cafke Wasu 'Yan Ta'addan Takfiriyyah 4 A Kasar Aljeriya
Apr 20, 2018 18:55Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da kame wasu 'yan ta'addan takfiriyya hudu da suka hada da wani gawuraccen kwamanda daga cikinsu.