Pars Today
Gwamnatin Shugaba Nicolas maduro na kasar Venezuela ta sanar da korar jakadan kasar Jamus, daga kasar.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya zargi 'yan jam'iyyar Democrat da yi wa shirinsa na gina katanga akan iyaka da kasar Mexico kafar angulu
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana cewa, ziyarar da Trump ya kai kasar Iraki a boye ba tare da sanin gwamnatin Iraki ba, wannan cin zarafi ne da kuma keta alfarmar kasar Iraki.
Limamin da ya jgorancin sallar juma'ar birnin tehran ya bayyana cewa Shugaba Donal Trump ya kara bakanta sunan Amurka a Duniya
Wani Sanatan Amurka ya soki matakin da shugaban Trump ya dauka na tilastawa ministan shari'ar kasar yin murabus.
Mata biyu da suka tsaya takarar neman kujerun majalisar wakilaia Amurka sun samu nasarar lashe zaben a jahohinsu.
Jam'iyyar Democrats ta Amurka ta yi nasara a zaben rabin wa'adin zango bayan da ta doke jam'iyyar Republican a majalisar wakilan kasar, lamarin da ake ganinsa a matsayin gagarumin koma baya ga shugaban kasar Donald Trump.
Shugaban kasar Amurka sun mayar da martani kan sakonin abubuwa masu fashewa zuwa ga wasu mahiman mutane a kasar.
Babban Saktaren Kungiyar Hizbullah ta Kasar Labnon ya ce Gwamnatocin Amurka da suka gabata cikin siyasa da mutunci kuma a bayan fage suke kwasar ganima, amma shi kuma Donal Trump a bayyane kuma cikin cin mutunci yake kwasar tashi ganimar.
Shugaban kasar Amurka Donal trump ya amince da murabus din wakiliyar kasar a MDD Nicky Haley.