• Ministocin harkokin Wajen Turai Za Su Gudanar Da Taro Na Musamman Kan Nasarar Trump

    Ministocin harkokin Wajen Turai Za Su Gudanar Da Taro Na Musamman Kan Nasarar Trump

    Nov 10, 2016 05:52

    Sakamakon ci gaba da fargabar da kasashen duniya suke nunawa kan nasarar da Donald Trump ya samu a zaben shugabancin Amurka, Ma'aikatar harkokin wajen kasar Jamus ta sanar da cewa ministocin harkokin wajen kasashen Kungiyar Tarayyar Turai za su gudanar da wani taro na musamman don tattaunawa kan nasarar da Trump din ya samu.