-
Gaza : Yara Biyu Sunyi Shahada Sakamakon Harin Sojojin Isra'ila
Mar 12, 2016 17:22Rahottani daga Zirin Gasa na cewa yara biyu ne suka yi shahada sakamakon wani hari ta sama da jiragen sojojin yahudawan Israi'la suka kai da safiyar wannan Asabar.
Rahottani daga Zirin Gasa na cewa yara biyu ne suka yi shahada sakamakon wani hari ta sama da jiragen sojojin yahudawan Israi'la suka kai da safiyar wannan Asabar.