-
Saudiyyah: Wani Malami Ya Mutu Sakamakon Azabtarwa A Hannun Jami'an Tsaro
Aug 14, 2018 19:28Wani malamin Ahlu sunnah dan kasar Saudiyay ya mutu a hannun jami'an tsaron kasar, sakamakon azbatrawar da suka yi masa.
-
Tarzoma A Wata Cibiyar 'Yan Sanda A Kasar Venezuala Ta Lashe Rayukan Mutane 68
Mar 29, 2018 12:03Mutanen da ake tsare da su a wata cibiyar 'yan sanda a kasar Venezuala sun tada tarzoma da ta janyo bullar gobara, inda aka samu hasarar rayukan mutane 68.
-
Za'a Gurfanar Da Wani Tsohon Jami'in Yan Sandan Amurka Kan Zargin Taimakawa Kungiyar Yan Ta'adda Ta Daesh
Feb 23, 2018 11:47Za'a gurfanar da wani tsohon jami'in yansandan Amurka a gaban kuliya a yau jumma'a a birnin Washington na kasar Amurka tare da tuhumarsa da tallafawa mayakan kungiyar yan ta'adda ta Daesh da kudade.
-
Daurin Shekaru 5 A Shugaban Cibiyar Kare Hakkin Bil Adama Ta Bahrain
Feb 21, 2018 17:45Kotun masarautar kama karya ta Bahrain ta daure shugaban cibiyar kare hakkokin bil adama a kasar Nabil Rajab shekaru biyar a gidan kaso.
-
An Jefa Tshon Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Masar A Cikin Kurkuku
Jan 28, 2018 12:08Lauyan Tsohon babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Masar wanda ya bayyana anniyarsa ta shiga takarar shugabancin kasa, ya ce an ba shi dama ya gana da tsohon shugaban sojojin a gidan yari .
-
Al'ummar Ituri Da Ke DR Congo Sun Koka Kan Irin Mummunan Halin Fursunoni A Lardin
Sep 10, 2017 18:16Al'ummar lardin Ituri da ke shiyar arewa maso yammacin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun koka kan yadda fursunoni da ake tsare da su a gidajen kurkuku a lardin suke cikin mawuyacin halin rayuwa.
-
Mutane 4 Sun Hallaka Sanadiyar Bore A Gidan Kaso Na Kasar Maxico
Jun 07, 2017 12:00Akala Mutane 4 suka hallaka yayin da wasu 6 na daban suka ji rauni sakamakon rikici tsakanin kungiyoyin 'yan kwaya a gidan wani Yari dake arewa maso gabashin kasar Maxico.
-
Akalla Mutane 60 Sun Rasa Rayukansu Saboda Wata Tarzoma Da Ta Barke A Gidan Yarin Brazil
Jan 02, 2017 17:54Kimanin mutane 60 sun rasa rayukansu sakamakon wata mummunar tarzoma da ta barke a wani gidan yari a kasar Brazil bayan wani rikici da ya barke tsakanin kungiyoyin masu fataucin muggan kwayoyi guda biyu da ba sa ga maciji da junansu da ake tsare da su a gidan yarin na garin Manaus
-
Afirka Ta Kudu: Mutane 3 Sun Mutu A Boren Da Ya Barke Cikin Kurkuku
Dec 27, 2016 06:49A Kalla Mutane uku ne Su ka mutu a wata tarzoma da ta barke a cikin gidan kurkukun Saint Albans da tsibirin Elizabeth da ke gabacin Cape.