-
Al'ummar Kasar Girka Sun Gudanar Da Taron Gangami Domin Nuna Kin Jinin Kasar Amurka
Nov 18, 2018 03:03Al'ummar kasar Girka sun gudanar da taron gangami domin nuna kin jinin kasar Amurka tare da yin Allah wadai da bakar siyasarta ta tsoma baki a harkokin kasashen duniya.
-
Paparoma Ya Yi Allawadai Da Kisan Palastinawa Da Isra'ila Ta Yi A Gaza
Apr 02, 2018 12:57Bangaren kasa da kasa, jagoran kiristoci mabiya darikar Katolika Paparoma Francis ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da kisan gillar da Haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi wa Palastinawa a Gaza.
-
Al'ummar Kasar Girka Sun Yi Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Kashe Musulmin Myanmar
Sep 17, 2017 02:03Al'ummar Girka karkashin jagorancin kungiyoyin kare hakkin bil-Adama na kasar sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da kisan gillar da ake yi wa al'ummar musulmin kasar Myanmar ko kuma Burma.
-
Kasar Girka Ta Nuna Damuwa Akan Karuwar 'Yan Gudun Hijira
Jul 02, 2017 14:46Hukumar da ta ke kula da 'yan gudun hijira ta kasar Girka ta ce a cikin watanni biyu zuwa uku na bayan nan,an sami karyuwar kwararar 'yan gudun hijirar masu yawa.
-
Yan sandan Tarayyar Turai Zasu Fara Bincike Don Neman Yan Ta'addan Da Suka Sage Cikin Yan Gudun Hijira A Girka
Aug 14, 2016 07:34Yan sandan Tarayyar Turai (Europol) zasu fara bincikin yan gudun hijira da suke kasar Girka don zakulo yan ta'adda da suka saje cikinsu.
-
Kasar Girka ta ce Kungiyar Tarayyar Turai ta yi sanadiyar Fitar Burtaniya daga cikinta
Jun 27, 2016 06:01Ministan Harakokin wajen kasar Girka ya ce siyasar wasu kasashen kungiyar tarayyar Turai ita ta sanya fitar Burtaniya daga cikinta
-
An fara mayar da kashi na biyu na 'yan gudun hijra daga Girka zuwa Turkiya
Apr 08, 2016 04:43Kasar Girka ta fara mayar da kashi na biyu na yan gudun hijra zuwa kasar Turkiya.