-
Sayyid Nasrullah ya Jinjina wa Al'ummar Iraki Dangane Da Nasararsu A Kan ISIS
Jul 11, 2017 19:21Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana nasarar da al'ummar Iraki suka samu a kan 'yan ta'addan takfiriyya na ISIs da cewa babbar nasara ce ga dukkanin al'ummar kasar Iraki da yankin baki daya.
-
A Gobe Za A Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Taimakon Intifadar Palastinawa A Tehran
Feb 20, 2017 17:27A gobe Talata za a bude babban taron kasa da kasa kan taimaka ma intifadar Palastinawa karo na shida a birnin Tehran, fadar mulkin kasar Iran, wanda gwamnatin kasar ta Iran ke daukar nauyin gudanar da shi a kowace shekara.
-
Lebanon: Hizbullah ta yi kira da gaggauta kafa gwamnati A kasar Lebanon.
Dec 02, 2016 18:59Kwamitin da ke kare gwagwarmaya a majalisar lebanon ya bykaci da a kafa gwamnati da sauri.