-
Sojojin Iraki Sun Kwato Sama Da 90% Na Garin Tal Afar Daga Hannun Da'esh
Aug 27, 2017 04:56Kakakin rundunar hadin gwiwa ta kasar Iraki Birgediya Janar Yahya Rasool ya bayyana cewar dakarun kasar da suke samun daukin dakarun sa kai na Hashd al-Sha'abi sun sami nasarar kwato sama da kashi 90% na birnin Tal Afar daga hannun 'yan ta'addan Da'esh, kuma nan gaba kadan za su kwace dukkanin birnin.
-
Firayi Ministan Iraki Ya Yi Watsi Da Batun Ruguza Dakarun Sa Kai Na Kasar
Aug 05, 2017 10:23Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya bayyana rashin amincewarsa da kiran da wasu suke yi na a ruguza dakarun sa kai na kasar da aka fi sani da Hashd al-Sha’abi.
-
Ibadi:Gwamnati Za Ta Yi Kokari Wajen Mayar Da 'Yan Gudun Hijra Gidajensu
Jul 10, 2017 11:44Firaminmistan Kasar Iraki ya tabbatar da cewa Gwamnati za ta yi dukkanin Kokarinta na mayar da 'yan gudun hijra zuwa gidajensu
-
Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Manyan Jami'an Iraki
Jun 30, 2017 18:12Shugaban Jumhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya mika sakon mura ga Shugaban kasar Iraki, Firaminsta, Ayatollah Sistani na nasarar da kasar ta yi na tsarkake 'yan ta'addar ISIS daga Mosil babban birnin Jihar Nainuwa dake arewacin kasar
-
Haidar Abadi Ya Sanar Da Kawo Karshen Mulkin ISIS A Iraki
Jun 29, 2017 17:35Firayi Ministan Iraki Haidar Abadi ya sanar da kawo karshen mulkin 'yan ta'adda a kasar Iraki baki daya, bayan kawo karshensu a Mausul.
-
A Yayin Da Ake Shirye Shiryen Yanto Jihar Nainuwa, Firaministan Iraki Ya Kai Ziyara Birnin Mausil
May 29, 2017 18:16A yayin da Dakarun sa kai na Hashadu-Sha'abi suka isa kan iyakar kasar Iraki da Siriya dake yammacin jihar Nainuwa na arewacin kasar, Firaminstan kasar Haidar Abadi ya shiga birnin Mausil babban birnin Jihar Nainuwa a marecen wannan Litinin.
-
Firayi Ministan Iraki Ya Bukaci Erdogan Da Ya Girmama Hurumin Kasarsa
Dec 31, 2016 05:50Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya kirayi shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan da ya girmama hurumin kasar Irakin da kuma kokari wajen kyautata alaka ta makwabtaka da 'yan'uwantaka tsakanin kasashen biyun.
-
Sojojin Kawancen Amurka Sun Kai Hari Kan Sansanin Dakarun Sa Kai Na Iraki
Nov 26, 2016 06:54Rundunar sojin sa kai na al'ummar kasar Iraki ta sanar da cewa, a daren jiya sojin kawancen Amurka da ke da'awar yaki da kungiyar ISIS a Iraki, sun harba makamai mai linzami a kan sansanin sojin sa kan a Tala'afar da ke kusa da Mosul.
-
Haidar Abadi: Nan Ba Da Jimawa Ba Za'a Kwato Garin Mosil Daga Hannun Da'esh
Nov 06, 2016 17:35Firayi ministan kasar Iraki, Haider al-Abadi ya sha alwashin kawo karshen kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da kuma kwace garin Mosil daga hannunsu a daidai lokacin da sojojin kasar Irakin da suke samun dauki dakarun sa kai na kasar suke ci gaba da kutsawa da nufin kwato garin na Mosil.