-
Zaman Taron Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na Kungiyar Tarayyar Afrika A Kasar Niger
May 11, 2017 05:37Kwamitin kare hakkin bil-Adama na kungiyar tarayyar Afrika ya fara gudanar da zamansa karo na sittin a birnin Yamei fadar mulkin Jamhuriyar Niger, kuma zaman taron ya samu halattar wakilai daga kasashe daban daban na nahiyar Afrika.
-
Bahrain: Ana Ci gaba Da Yin Tir da Musgunawa Fursunoni A cikin Gidajen Kurkuku.
May 01, 2017 19:18Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama Suna Ci gaba Da yin Tir Da Yadda Mahukuntan Kasar Bahrain Su ke Cutar Da Fursunoni.
-
An Kama 'Yan Adawa Da Dama A Kasar D/Congo
Apr 13, 2017 18:55Shugaban Ofishin kare hakin bil-adama na MDD a Jumhoriyar D/Congo ya sanar da kame dariruwan 'yan adawa a kasar
-
An Kame Shugaban Cibiyar Kare Hakkin Bil Adama Na Kasar Jibouti
Mar 21, 2017 18:54Jami'an tsaron kasar Jibouti sun yi awon gaba da shugaban cibiyar kare hakkin bil adama ta kasar, wanda ya yi kaurin suna wajen sukar manufofin gwamnatin kasar dangane da dimukradiyya.
-
Ranar Kare Hakkin Danadam Ta Duniya: Iran Ta yi Kira Da A Daina amfani Da Kare Hakkin Danadam, A matsayin Makami.
Dec 10, 2016 12:17Ranar Kare Hakkin Biladama ta Duniya
-
Sakamakon Bincike: 'Yan Ta'addan ISIS Na Amfani Da Makaman Amurka Da Saudiyyah Ne
Nov 22, 2016 18:17Sakamakon wani bincike ya yi nuni da cewa 'yan ta'addan ISIS suna yin amfani da makaman da Amurka ta mika musu ne ko kuma wanda gwamnatin Saudiyyah ta saya musu.
-
M.D.Duniya Ta Bukaci Mahukuntan Saudiyya Da Su Saki Masu Rajin Kare hakkin Bil-Adama
Nov 19, 2016 18:06Kwamitin Kula Kare Hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci mahukuntan Saudiyya da su hanzarta sakin wasu masu rajin kare hakkin bil-Adama 9 da suka kame a cikin kasar.
-
Kare Asibitoci da Ma'aikatan Kiwan Lafiya A Lokutan Yaki
May 03, 2016 18:24kwamitin tsaro na MDD ya amunce da wani kudiri a yau Talata da zai kara himma wajen kare asibitoci da ma'aikatan kiwan lafiya a lokutan rikici-rikice.
-
Amnesty International ta bayyana damuwarta kan yadda aka yankewa Mutane hukuncin kisa A Saudiya
Apr 06, 2016 08:14Kungiyar Kare hakin bil-Adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bayyana damuwarta kan yadda aka yankewa Mutane hukuncin kisa A Saudi-arabiya
-
Amnesty International ta Bukaci da a sako 'yan adawa a kasashen Bahren da Saudiya
Mar 14, 2016 11:56Yayin da take Allawadai kan yadda mahukantar Bahren ke ci gaba da wulakanta 'yan adawa, Kungiyar Kare hakin bil-adama ta MDD Amnesty International ta bukaci a sako daya daga cikin shugabanin 'yan adawar kasar