-
Gwamnatin Siriya Ta Ba Wa Masu Dauke Da Makamin Halab Wa'adin Karshe
Dec 05, 2016 05:43Sojojin Siriya sun kirayi masu dauke da makami da suke rike da wasu yankuna na Gabashin garin Halab da su ajiye makamansu da kuma mika kansu ko kuma su fuskanci fushinsu a daidai lokacin da sojojin suke ci gaba da shirin kwace sauran abin da ya rage na gabashin garin na Halab da ke hannun masu dauke da makamin.
-
Rasha ta aika taimakon Ton 150 zuwa Birnin Halab na Siriya
Dec 04, 2016 11:11Rasha ta aika da taimako na Ton 150 zuwa yankunan da aka 'yanto na Birnin Halab a Kasar Siriya
-
Sojojin Siriya Sun Kwace Kashi 60% Na Garin Halab Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Dec 03, 2016 18:04Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami naasarar kwace sama da kashi 60% wato kusan kashi biyu cikin uku na yankunan gabashin birnin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) wadanda suke rike da shi na tsawon shekaru.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci A Tallafawa Yan Gudin Hijira Kasar Syria
Nov 29, 2016 11:16Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan bukatar tallafawa yan gudun hijirar kasar Syria da gaggawa.
-
Gagarumar Nasarar Da Sojojin Syria Ke Samu A Kan 'Yan Ta'addan ISIS A Gabashin Aleppo
Nov 28, 2016 17:35Dakarun kasar Syria sun samu nasarar kwace yankunan arewa maso gabashin birnin Aleppo daga hannun 'yan ta'addan takfiriyyah.