-
Iran Ta Hallaka 'Yan Ta'adda 40
Oct 03, 2018 06:41Babban Kwamandan tsaron saman kasar Iran ya sanar da cewa harin makami mai Linzami na baya-bayan da kasar ta kai kan 'yan ta'adda a gabashin Furat na kasar Siriya ya hallaka 'yan ta'adda akalla 40.
-
Sojojin Siriya Sun Dakile Harin Da Aka Kai Wasu Filayen Jiragen Sama 2 Da Makamai Masu Linzami
Apr 17, 2018 05:03Sojojin kasar Siriya sun sami nasarar dakile wasu hare-hare da makamai masu linzami da aka kai sansanin sojojin saman kasar na Shayrat da ke lardin Homs da kuma filin jirgin saman soji na Dumair da ke birnin Damaskus a daren jiya Litinin.
-
Iran Za Ta Kara Karfin Makamanta Masu Linzami Idan Har Ta Fuskanci Wata Barazana
Nov 26, 2017 17:19Mataimakin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Husain Salami ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta kara karfi da zangon makamanta masu linzami masu cin dogon zango matukar ta fahimci cewa ana ci gaba da yi mata barazana.
-
Ministan Tsaron Iran: Za Mu Ci Gaba Da Karfafa Makamanmu Masu Linzami Don Mayar Da Martani Ga Makiya
Aug 29, 2017 05:42Sabon Ministan tsarkon kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewar ma'aikatar tsaron kasar za ta ci gaba da karfafa karfin makaman da take da shi ta yadda babu wani makiyin da zai yi tunanin kawo wa Iran hari, yana mai cewa ya kamata makiya su san cewa duk wani kokarin wuce gona da iri kan Iran zai fuskanci gagarumin mayar da martani mai kaushin gaske.
-
Peter Ford: Iran Ta Aike Da Babban Sako Da Makamai Masu Linzami
Jun 19, 2017 17:33Tsohon jakadan Birtaniya akasar Syria Peter Ford ya bayyana cewa, Iran ta aike da babban sako mai girgiza zukata ta hanyar harba makaman ballistic zuwa sansanonin 'yan ta'adda a cikin kasar Syria.
-
Rasha Ta Ce Akwai Yiwuwar An Kashe Albaghdadi
Jun 17, 2017 07:00Ma’ikatar harkokin wajen Rasha ta ce akwai yiwuwar an kashe jagoran ‘yan ta’addan ISIS Abubakar Baghdadi a wani hari a kusa da Raqqa.
-
Libya: An Kai Hare-haren Makamai Masu Linzami Akan Sansanin Jiragen Sama Na Yaki.
Apr 18, 2017 19:19Sojojin kasar Libya sun kai hari akan sansanin jiragen sama da ke garin Sabha a kudancin kasar.