-
An Sanar Da Sake Bullar Cutar Polio A Nijeriya A Karon Farko Tun 2014
Aug 12, 2016 05:02Hukumomi a Nijeriya sun sanar da sake bullar cutar polio (shan inna) a jihar Borno da ke arewacin kasar, wanda shi ne karon farko da aka sami bullar cutar tun a shekara ta 2014.
-
WHO Ta Fitar Sabbin Sharidodi Yiwa Matan Da Akayi Ma Kaciya Magani
May 17, 2016 12:01karonm farko hukumar lafiya ta duniya ta fitar da wasu sabbin Sharidodi ga kwararu kan sha'anin kiwan lafiya na yadda za'ayi ma matan da aka keta al'farmasu magani.