Pars Today
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) Yukiyo Amano ya bayyana cewa Iran tana ci gaba da aiwatar da yarjejeniyar nukiliya kamar yadda aka cimma da ita a shekara ta 2015.
Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) ta sanar da cewa Iran tana ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da ita a shekara ta 2015 don haka babu wata bukatar binciken barikokin sojinta.
Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ta fitar da rahoton cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana aiki da dukkanin yarjejeniyar da aka cimma kan shirinta na makamashin nukiliya na zaman lafiya.