-
Jagora Ya Ja Kunnen Makiya Kan Kawo Wa Iran Hari, Ya Ba Da Umurnin Sake Dawo Da Aikin Nukiliya
Jun 04, 2018 18:20Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewar matukar dai gigi ya debi makiya suka kawo wa Iran hari to kuwa za su debi kashinsu a hannu, yana mai ba da umurnin dawo da shirin tace sinadarin nukiliya da Iran ta dakatar daga gobe
-
An Bude Gasar Karatun Alkur'ani Mai Girma Na Duniya Karo Na 35 A Iran
Apr 19, 2018 18:03A yau Alhamis ne aka bude gasar karatun Alkur'ani mai girma na kasa da kasa karo na 35 a nan Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ya sami halartar wakilai daga kasashe 84 na duniya.
-
Rundunar 'Yan Sandan Tehran: An Kama Mutane 5 Da Ake Zargi Da Harin Hubbaren Imam Khumaini
Jun 08, 2017 05:23Shugaban 'yan sandan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun kama mutane biyar da ake zargi da hannun cikin harin ta'addancin da aka kai haramin Imam Khumaini (r.a) a jiya yana mai jaddada cewa a halin yanzu dai birnin na Tehran yana cikin aminci babu wata damuwa.
-
Mutane 2 Sun Yi Shahada A Hare-Hare Kan Majalisar Iran Da Hubbaren Imam Khomeini
Jun 07, 2017 08:39'yan ta'adda sun kaddamar da hare-hare yau a kan majalisar dokokin kasar Iran da kuma hubbaren marigayi Imam khomeini (RA).
-
Zurfin Tunanin Imam Khomeini {ra} Ya Yi Kyakkyawan Tasiri A Kan Al'ummar Musulmin Afrika
Jun 05, 2017 19:05Daya daga cikin jagororin Harkar Musulunci a Nigeriya ya bayyana cewa: Zurfin tunanin Imam Khomeini {r.a} ya yi kyakkyawan tasiri a kan dukkanin al'ummar musulmin da suke nahiyar Afrika.
-
Jagora: Juyin Juya Halin Musulunci Ya Samar Wa Al'ummar Iran Mutumci Da Kuma 'Yancin Kai
Jun 04, 2017 18:03Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar juyin juya halin Musulunci da marigayi Imam Khumaini (r.a) ya jagoranta a Iran ya samar wa mutanen Iran mutumci da kuma 'yancin kai, yana mai sake jaddada aniyar al'ummar Iran na ci gaba da riko da tafarkin marigayi Imam.
-
Ana Gudanar Da Tarurrukan Juyayin Rasuwar Imam Khumaini (r.a) A Duk Fadin Iran
Jun 04, 2017 05:35A yau ne ake gudanar da bukukuwan juyayin rasuwar marigayi Imam Khumaini (r.a) wanda ya assasa Jamhuriyar Musulunci ta Iran a duk fadin kasar ta Iran inda ake sa ran a yammacin yau Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei zai gabatar da jawabi kan hakan a hubbaren marigayi Imam din da ke wajen birnin Tehran.
-
Sharhi: A Yau Ne Aka Cika Shekaru 38 Da Samun Nasarar Juyin Islama A Kasar Iran
Feb 10, 2017 06:35A yau ne al'ummar kasar Iran ke gudanar da bukukuwan cika shekaru 38 da samun nasarar juyin juya halin mulsunci a karkashin jagorancin marigayi Imam Khomenei, wanda ya yi sanadiyyar kawo karshen mulkin fir'aunanci da kama karya a kasar a karkashin masarautar sarki Shah a cikin shekara ta 1979.
-
Jagora Ya Ziyarci Hubbaren Imam Khomenei (RA) Farkon Ranakun Fajr
Feb 01, 2017 12:12Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya ziyarci hubbaren marigayi Imam Khomeni (RA) da wasu daga cikin shahidan juyin Islama, a daidai lokacin da ake fara bukukuwan zagayowar ranakun fajr na juyin Islama a kasar.
-
Dubi Cikin Jawabin Jagoran Juyin Juya Hali Wajen Bikin Tunawa Da Shekaru 27 Da Rasuwar Marigayi Imam Khumaini (r.a)
Jun 04, 2016 03:44A jiya Juma'a (03-05-2016) ce al'ummar Iran suka gudanar da bukukuwan tunawa da shekaru 27 da rasuwar marigayi Imam Khumaini (r.a), wanda ya assasa Jamhuriyar Musulunci ta Iran, a duk fadin kasar don sake jaddada mubaya'arsu ga tafarkin juyin juya hali da ya bari.