Pars Today
Girgizan kasa mai karfin ma'aunin Richter 7.5 ta aukawa garin Sulawesi na bakin teku a kasar Indonasia a jiya Jumma'a wanda ya haddasa igiyar ruwa mai karfi wacce kuma ta fadawa garin ta kuma kashe kimani mutane 400 ya zuwa yanzu.
Girgizan kasa mai karfin ma'aunin richter 6.2 ta aukawa kudancin kasar Indonasia da misalin karfe 2:08 na rana.
Kwanaki hudu bayan mummunar girgiza kasa data auka wa tsibirin Lombok, na Indonusiya, wata girgiza kasa mai karfin maki 6,2 ta sake auka wa yankin a yau Alhamis.
Hukumomi a Indonusiya sun ce mutane a kalla 89 ne suak rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasar data auka wa kasar a tsibirin Lombok.
Masu aikin ceto a Indonusiya, sun ceto mutane sama da 2,000 yau Litini, bayan mummunar girgizar kasar data yi ajalin mutane a kalla 98 a tsibirin Lombok.
Kungiyar 'yan ta'adda ta (IS), ta ce ita keda alhakin kai jerin hare haren da sukayi sanadin mutuwar mutum 11 a wasu cocin Indonusiya.
A Indonusiya, dubun dubatar mutane ne ke ganganmi a birnin Jakarta domin la'antar matakin shugaba Trump na Amurka kan ayyana Qudus babban birnin yahudawan sahayoniya 'yan mamaya na Isra'ila.
Kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kai tagwayen hare haren da sukayi sanadion mutuwar 'yan sanda uku a birnin Jakarta na kasar Indonusiya.
A yau ne aka bude babban baje kolin tufafin mata na musulunci a kasar Indonesia tare da halartar kamfanoni na kasashen ketare.
Rahotanni daga kasar Indonusiya sun bayyana cewar mahukunta a kasar sun zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane hudu da aka same su da laifin fataucin muggan kwayoyi duk kuwa da kirayen da cibiyoyin kasa da kasa suka yi mata na dakatar da aiwatar da hukuncin kisa kan wadannan mutane da adadinsu ya kai 14.