-
Palasdinu: An bayyana Gudanar Da Taron Goyon Bayan Palasdinu A Tehran Da Cewa; Dama ce ta Nuna Raunin 'Yan Sahayoniya A Gabas Ta Tsakiya.
Feb 22, 2017 06:13Mataimakin Shugaban Kungiyar alwifaq ta Bahrain, ya ce; Taron Wata Dama ce ta Nuna Raunin 'Yan Sahayoniya A Gabas Ta Tsakiya.
-
A Gobe Za A Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Taimakon Intifadar Palastinawa A Tehran
Feb 20, 2017 17:27A gobe Talata za a bude babban taron kasa da kasa kan taimaka ma intifadar Palastinawa karo na shida a birnin Tehran, fadar mulkin kasar Iran, wanda gwamnatin kasar ta Iran ke daukar nauyin gudanar da shi a kowace shekara.
-
Tunawa Da Ranar Da Sahyoniyawa Suka Sanya Wa Masallacin Kudus Wuta
Aug 22, 2016 05:38Ranar 21 ga watan Augustan 1969 ta kasance rana ce wacce ta shiga cikin tarihin irin aika-aikan da yahudawan sahyoniya suke ci gaba da yi wa bil'adama don kuwa rana ce da wani mai ra'ayin sahyoniyawan dan asalin kasar Australiya mai suna Denis Michael Rohan ya sanya wa masallacin Al-Aqsa alkiblar musulmi na farko kana kuma waje na uku mafi tsarki a wajensu, wuta; lamarin da ya kara fito da irin bakar aniyar sahyoniyawan.