-
Iran Ta Sami Nasara A Karar Da Ta Shigar Kan Amurka A Kodun Duniya
Oct 03, 2018 11:50Gwamnatin kasar Iran ta sami nasara a karar da ta shigar kan gwamnatin Amurka dangane da sake doramata takunkumai da ta yi.
-
Iran Ta Jaddada Cewa: Kasar Saudiyya Ce Ke Karfafa Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Da Kudade
Oct 02, 2018 19:01Jakadan Kasar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Duniya tana da cikakkiyar masaniya kan irin gagarumar rawar da masarautar Saudiyya ke takawa a fagen karfafa kungiyoyin 'yan ta'adda da kudade.
-
Kasashen Iran, Rasha, Iraki Da Siriya Za Su Dinga Musayen Bayanan Sirri Tsakaninsu Kan Daesh
Oct 02, 2018 05:56Kasashen Iran, Rasha, Iraki da Siriya sun sake bayyana aniyarsu ta yin musayen bayanan sirri a tsakaninsu dagane da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh a kokarin da suke yi na fada da ta'addanci.
-
Iran Ta Yi Ruwan Makamai Masu Linzami Na Maida Martani Kan Harin Ahwaz
Oct 01, 2018 05:39Dakarun kare juyin juya halin Musulinci na Jamhuriya Musulinci ta Iran, sun sanar da kai hare hare na makamai masu linzami kan wani babban sansanin 'yan ta'adda a gabashin Siriya, a matsayin maida martani kan harin da aka kai a birnin Ahwaz.
-
Iran Ta Yi Wasta Da Dalilan Amurka Na Rufe Ofishin Jakadancinta A Basra
Sep 29, 2018 19:02Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya karyata dalilan da gwamnatin Amurka ta bayar na rufe karamin ofishin jakadancinta a birnin Basra na kudancin kasar Iraqi.
-
Amurka Ta Zama Saniyar Ware Kan Batun Iran A Taron Majalisar Dinkin Duniya
Sep 29, 2018 13:49Tun bayan da aka fara gudanar da babban taron zauren majalisar dinkin duniya a ranar Talata da ta gabata, daya daga cikin muhimman abubuwan da suka fi daukar hankali a taron shi ne kalaman kiyayya da Trump ya yi a kan kasar Iran, da kuma irin martanin da shugaba Rauhani na kasar Iran ya mayar masa.
-
Taron Tabbatar Da Tsaro Na Tehran, Aiki Tare Tsakanin Kasashe Da Nufin Fada Da Ta'addanci
Sep 28, 2018 04:45A shekaran jiya Alhamis ne aka gudanar da taro na kwana guda tsakanin sakatarori da masu ba da shawara kan harkokin tsaro na kasashen Iran, Rasha, China, Indiya da Afghanistan a nan birnin Tehran da nufin tattaunawa don tabbatar da tsaro da zaman lafiyan yankin.
-
Takunkumin Da Amurka Ta Kakaba Wa Iran Ne Ya Tashi Farashin Man fetur
Sep 26, 2018 19:10Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ne ya bayyana haka a wani taron manema labaru da ya gudanar a birnin New Yorka da yake halartar taron babban zauran Majalisar Dinkin Duniya
-
Tattaunawa Ce Mafita Don Magance Sabani Da Iran_Macron
Sep 25, 2018 17:25Shugaba Emanuelle Macron, ya bayyana cewa tattaunawa da hadin gwiwa ta kasashen duniya ce hanyar magance sabanin da ake da shi da Iran.
-
An Gudanar Da Taro Tsakanin Iran Da Manyan Kasashe Kan Yarjejeniyar Nukilya
Sep 25, 2018 12:06An gudanar da zaman taro na ministocin harkokin wajen manyan kasashe duniya da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya a birnin New York a gefen babban taron majalisar dinkin duniya a daren jiya.