-
Iran: 'Yan takarar Shugabancin Kasa, Sun Maida Hankali Akan Batun Tattalin Arziki Da Samar Da Aiki.
May 01, 2017 19:13'Yan takarar shugabancin kasar Iran 6 Sun maida hankali akan tattalin arziki da kuma samar da aiki a yakin neman zabe.
-
Iran: Ba Mu Da Shirin Tattaunawa Da Amurka Kan Wani Batu Na Daban
May 01, 2017 10:53Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi yayi watsi da labaran da wasu kafafen watsa labarai suke watsawa kan tattaunawar da Iran take yi da Amurka inda ya ce Iran ba ta shirin tattaunawa da Amurka kan wani batu na daban in ban da batun tattaunawar nukiliya.
-
Iran : Jagoran Juyin Islama Ya Gana Da Ma'aikata
Apr 30, 2017 11:56Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya gana da wani adadi na ma'aikatan kasar a jajibirin ranar ma'aikata ta duniya.
-
Kokarin Ministan Harkokin Wajen Kasar Saudia Wajen Aibata Iran A Tafiyarsa Zuwa Mosco
Apr 28, 2017 05:28Ministan harkokin wajen kasar Saudia Adel Aljubair ya yi kokarin kushe Junhuriyar Musulunci ta Iran (JMI) a tafiyarsa ta ranar Laraba da ta gabata zuwa birnin Mosco na kasar Rasha.
-
An Kawo Karshen Gasar Alkur'ani Mai Girma
Apr 27, 2017 18:15An bayyana sunayen wadanda suka samu nasara daga na farko har zuwa na uku a ko wani bangare na gasar Alkur'ani mai girma karo na 34.
-
Yan Ta'adda Sun Kashe Dakarun Tsaron Kan Iyakar Kasar Iran 10
Apr 27, 2017 05:50Wasu gungun 'yan ta'adda sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan dakarun tsaron kan iyakar kasar Iran a lardin Sistan wa Baluchestan a shiyar kudu maso gabashin Iran.
-
Iraniyawa Zasu Iya Kada Kuri'insu A Zaben Shugaban Kasa Mai Zuwa A Kasashe 103 A Duniya
Apr 26, 2017 15:20Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa Iraniyawa mazauna kasashen waje zasu iya kada kuri'unsu a zaben shugaban kasa mai zuwa a kasashe 103.
-
Iran: Tsoma Bakin Kasar Amurka A Harkokin Cikin Gidan Afganistan Yana Kara Rusa Kasar
Apr 23, 2017 05:28Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da kungiyar ta'addanci ta Taliban ta kaddamar kan sojojin gwamnatin Afganistan a ranar Juma'ar da ta gabata.
-
Iran : An Bayyana 'Yan Takarar Da Suka Cancanci Tsayawa Takara Zaben Shugaban Kasa
Apr 21, 2017 05:35Majalisar kare kundin tsarin milki ta kasar Iran ta sanar da sunayen 'yan takara shida da ta tabbatar da cancantar su na tsayawa takarar Shugabancin kasar karo na 12.
-
An Shiga Rana Ta Biyu A Gasar Kur'ani Ta Duniya A Tehran
Apr 20, 2017 17:48An shiga rana ta biyu a gasar kur'ani ta duniya da aka bude a jiya a birnin Tehran na kasar Iran a babban dakin taruka da ke babban masalalcin marigayi Imam Khomeni.