-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Soki Isra'ila Kan Mamayar Palestinu
Feb 07, 2017 12:22Kungiyar kasashen larabawa ta soki matakin mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila kan ci gaba da abunda ta kira satar filayen Palestinawa.
-
Haaretz: Ganawar Shugaban Mossad Da Jami'an Amurka A Kan Iran Da Syria
Feb 06, 2017 07:59Shugaban kungiyar leken asiri ta Isra'ila Mossad Yusin Kohin ya ziyarci Amurka har sau biyu a cikin kasa da makonni biyu da suka gabata, domin tattauna batutuwa da suka shafi Iran da Syria tare da jami'an gwamnatin Trump.
-
Saudiyya Ta Yi Alla-wadai Da Gine-gine Isra'ila A Yankin Falasdinu
Jan 30, 2017 16:27Gwamnatin Saudiyya ta yi alla-wadai da gine-gine yahudawan mamaya na Isra'ila a yankin Falasdinu.
-
Hare-Haren Ta'addancin H.K.Isra'ila Kan Palasdinawa Suna Ci Gaba Da Janyo Bullar Cututtuka
Jan 28, 2017 11:46Majiyar lafiya a yankin Zirin Gaza na Palasdinu ta sanar da cewa: Hare-haren wuce gona da irin sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu musamman yankin Zirin Gaza suna ci gaba da janyo bullar muggan cututtuka.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Gine-Ginen Matsugunan Yahudawan Sahayoniyya A Yankunan Palasdinawa
Jan 26, 2017 10:33Kakakin ma'aikatar harkokin wajn kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da mamaye yankunan Palasdinawa ta hanyar gudanar da gine-ginen matsugunan yahudawan sahayoniyya.
-
Fadar White House Ta Amurka Ta Sanar Da Matsayinta Kan Ofishin Jakadancinta Da Ke H.K.Isra'ila
Jan 23, 2017 07:02Fadar shugaban kasar Amurka ta White House ta mai da martani kan jita-jitan da ake yadawa ta cewa: Sabuwar gwamnatin Amurka ta sanar da ranar mai da ofishin jakadancinta daga Tel-Aviv zuwa birnin Baitul-Maqdis da ke Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Zaman Tankiya Tsakanin Falasdinu Da Isra'ila
Jan 16, 2017 16:24A daidai lokacin da ake zaman tankiya tsakanin Falesdinawa da yahudawan mamaya na Isra'ila, wani ministan Isra'lia ya shaida cewan Falesdinawa ba zasu iya hana zababen shugaban kasar Amurka, Donald Trump ba, sauya wa ofishin jakadancin Amurka a Isra'ila mazauni daga Tel Aviv zuwa birnin Kudus ba.
-
An Cafke Gungun Wasu Masu Yi Wa Isra'ila Leken Asiri A Kasar Algeria
Jan 14, 2017 11:57Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun gano gungun wasu mutane da suka hada da 'yan kasashen ketare da suke yi wa Isra'ila ayyukan leken asiri a kasar, an kuma cafke su baki daya.
-
Netanyahu, Ya Soki Taron Neman Sasanta Isra'ila Da Palestinu
Jan 12, 2017 17:42Firaministan yahudawan mamaya na Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya soki taron da Faransa zata jagoranta na farfado da tattaunawar neman sulhu tsakanin Israil'ar da Palestinu.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Za Ta Maida Martani Kan Halaka Sojojinta
Jan 10, 2017 12:13Haramtacciyar kasar Isra'ila ta ce za ta dauki matakai na mayar da martani kan kisan sojojinta da wani bafaletine ya yi a cikin birnin Quds.