-
Israi'la Ta Nada Jakada A Turkiyya, Bayan Shafe Shekaru 6 Na Takaddamar Diflomatsiyya
Nov 15, 2016 17:51karon farko bayan shafe shakaru shida na takkadama diflomatsiyya, H.K. Israila ta nada sabon jakada a kasar Turkiyya.
-
Matsayar Shugabanni da Al'ummar Larabawa Kan Mutuwar Shimon Peres.
Oct 01, 2016 05:40A daidai lokacin da al'ummar Palastinu da kungiyoyin gwagwarmayar Palasatinawa suke ci gaba da nuna farin cikinsu dangane da mutuwar tsohon firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Shimon Peres, a bangare guda kuma wasu daga cikin shugabannin larabawan kuwa sai nuna aihininsu suke yi dangane da wannan mutuwar, lamarin da ke sake tabbatar da irin tazarar da ke tsakanin shugabannin larabawan da al'ummomin da suke ikirarin suna jagoranta.
-
Sake Bankado Boyayyiyar Alakar Dake Tsakanin 'Isra'ila' Da Mahukuntan Saudiyya
Sep 25, 2016 05:12Cikin 'yan kwanakin nan dai bayanai sai dada fitowa suke yi dangane da boyayyiyar alakar da ke tsakanin haramtacciyar kasar Isra'ila da mahukuntan Al-Sa'ud na kasar Saudiyya; bayani na baya-bayan nan shi ne wanda jaridar Jerusalem Post ta Sahyoniyawan ta buga dangane da wata wasika da tsohon firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Ariel Sharon ya aika wa tsohon sarkin Saudiyyan Abdullah bn Abdul'aziz a watan Nuwambar 2005.
-
Obama: Ya Kamata Isra'ila Ta San Ba Za Ta Ci Gaba Da Mamaye Yankunan Palastinawa Har Abada Ba
Sep 21, 2016 12:04Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana cewar ya kamata haramtacciyar kasar Isra'ila ta san cewa ba za ta ci gaba da mamaye yankunan Palastinawa har abada ba don haka ya kamata ta yi sulhu da Palastinawan.
-
Ban Ki Moon Ya Soki Shirin 'Isra'ila' Na Fadada Matsugunan Yahudawa A Yammacin Kogin Jordan
Sep 16, 2016 11:55Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon,yayi kakkausar suka kan goyon bayan da firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila yake ba wa shirin fadada matsugunan yahudawa 'yan share guri zauna a yankunan Palastinawa da suke yammacin Kogin Jordan.
-
Sojojin Siriya Sun Harbo Wani Jirgin Wani Jirgin Yakin Isra'ila
Sep 13, 2016 18:48Sojojin kasar Siriya sun harbo wani jirgin yaki da kuma wani jirgin mara matuki na haramtacciyar kasar Isra'ila bayan wani hari da sojojin haramtacciyar kasar suka kai wa wani sansani na sojin Siriyan da ke kudancin kasar.
-
An Sami Karuwar 'Isra'ilawa' Da Suke Kai Ziyara Saudiyya Da Sauran Kasashen Larabawa
Aug 12, 2016 05:02Rahotanni ne sun ce an sami karuwar adadin 'Isra'ilawa' da suke kai ziyara kasar Saudiyya, kasashen larabawan Tekun Fasa da kuma kasar Masar tun a farkon shekarar nan lamarin da ke nuni da kokarin da wasu kasashen larabawan musamman Saudiyya take yi na kulla alaka a bayyana da haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Tawagar Jami'an Saudiyyah A Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Jul 24, 2016 08:19A cikin wannan mako ne wata tawagar kasar Saudiyyah karkashin jagorancin Anwar Ishki, wani tsohon janar na sojin sojin Saudiyya, kuma tsohon shugaban bangaren ayyukan leken asiri na soji a kasar, wanda ke jagorantar wata cibiyar bincike kan harkokin tsaro a halin yanzu a birnin Jidda.
-
H.K.Isra'ila Ta Yi Furuci Da Cewa Akwai Alakar Taimakekkeniyar Tsaro Tsakaninta Da Kasashen Larabawa
May 28, 2016 05:39Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi furuci da cewa tana da alakar taimakekkeniyar tsaro tsakaninta da wasu kasashen Larabawa da suka hada da Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa.
-
Ministan Tsaro Isra'ila Ya yi Murabus
May 20, 2016 08:38Ministan tsaron Israi'la ya bayana a wannan Juma'a da murabus din sa, sakamakon jayeya tsakaninsa da firiya ministan kasar Benjamin Netanyahu.