Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

isra'ila

  • Hadin Gwiwan Saudiyya Da Isra'ila Wajen Cutar Da Al'ummar Palastinu

    Hadin Gwiwan Saudiyya Da Isra'ila Wajen Cutar Da Al'ummar Palastinu

    May 09, 2016 00:15

    A daidai lokacin da wasu kafafen watsa labarai suke ci gaba da fasa kwai dangane da boyayyiyar alaka da aiki tare da ke gudana tsakanin Saudiyya da haramtacciyar kasar Isra'ila, tsohon shugaban hukumar leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ilan (MOSSAD), ya tabbatar da ingancin wadannan labarai.

  • An Yi Musayen Zafafan Kalamai Tsakanin Jakadan Venezuela da na Isra'ila A Kwamitin Tsaro

    An Yi Musayen Zafafan Kalamai Tsakanin Jakadan Venezuela da na Isra'ila A Kwamitin Tsaro

    May 07, 2016 13:39

    Rahotanni daga birnin New York, helkwatar Majalisar Dinkin Duniya sun bayyana cewar an yi musayen zafafan kalamai tsakanin jakadan kasar Venezuela da na haramtacciyar kasar Isra'ila a zaman da aka gudanar kan kasar Palastinu a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniyan.

  • Kungiyar Hamas Ta Sanar Da Kame Wasu Sojojin 'Isra'ila' Hudu A Matsayin Fursunonin Yaki

    Kungiyar Hamas Ta Sanar Da Kame Wasu Sojojin 'Isra'ila' Hudu A Matsayin Fursunonin Yaki

    Apr 01, 2016 23:37

    Dakarun kungiyar Izzudden al-Qassam, bangaren soji na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta sanar da cewa ta samu nasarar kama wasu sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila su hudu a matsayin fursunonin yaki, tana mai cewa sahyoniyawan ba za su sami wani labari kan wadannan sojojin cikin sauki ba

  • Ana Samun Karuwar Masu Kamuwa Da Cutar Hauka A Tsakanin Sojojin Isra'ila

    Ana Samun Karuwar Masu Kamuwa Da Cutar Hauka A Tsakanin Sojojin Isra'ila

    Mar 27, 2016 12:24

    Rahotanni daga Haramtacciyar kasar Isra'ila na nuni da cewa ana ci gaba da samun karuwar kamuwa da cutar hauka da damuwa a tsakanin sojojin yahudawan lamarin da ake ganin zai ci gaba da ribanyuwa a shekaru masu zuwa.

  • Hadin Gwiwan Saudiyya-Isra'ila Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Siriya

    Hadin Gwiwan Saudiyya-Isra'ila Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Siriya

    Feb 29, 2016 02:06

    A daidai lokacin da ake ci gaba da kokarin tsagaita wuta da kawo karshen rikicin kasar Siriya, a bangare guda kuma kasar Saudiyya da H.K. Isra'ila suna ci gaba da kokarin da suke yi wajen ganin sun kawar da shugaban kasar Siriyan daga kan karagar mulkin kasar.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS