-
Kasar Amurka Ta Yi Barazanar Ficewa Daga Kwamitin Kolin Kare Hakkin Bil-Adama Na MDD
Mar 24, 2018 06:26Jakadiyar kasar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya ta yi barazanar cewa: Amurka zata fice daga cikin kwamitin kolin kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duiniya matukar kwamitin ya ci gaba da fitar da kuduri kan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Kotun 'Isra'ila' Ta Daure, Ahed Tamimi, Watanni 8 A Gidan Yari
Mar 22, 2018 05:19Wata kotun haramtacciyar kasar Isra'ila ta yanke hukumcin daurin watanni 8 a gidan yari wa Ahed Tamimi, budurwar nan Bapalastiniya wacce aka dauki hotonta tana mari da kuma bugu wani sojan 'Isra'ilan' a Yammacin Kogin Jordan.
-
Isra'ila : Kotu Ta Soke Shirin Korar Bakin Haure 'Yan Afrika
Mar 15, 2018 17:06Kotun kolin Isra'ila ta soke shirin nan na gwamnati da ya tanadi korar dubban bakin haure 'yan Afrika da suka shiga Isra'ilar ba bisa ka'ida ba.
-
Hannun Gwamnatin H.K.Isra'ila Na Ci Gaba Da Rura Wutan Rikici A Kasar Siriya
Feb 21, 2018 05:13Jaridar Haramtacciyar kasar Isra'ila ta Haaretz a wani rahoto da ta watsa ta yi furuci da cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana ci gaba da mallakawa gungun 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasar Siriya makamai.
-
Kwamandan Sojojin Labanon: Za Mu Mayar Da Martani Ga Duk Wani Wuce Gona Da Irin 'Isra'ila'
Feb 20, 2018 05:16Babban kwamandan sojojin kasar Labanon, Janar Joseph Aoun, ya ja kunnen haramtacciyar kasar Isra'ila da cewa lalle za a mayar mata da martani ta dukkanin hanyar da ta sawwaka matukar ta kawo wa kasar Labanon din hari.
-
Kakkabo Jirgin Israi'la F-16 : Iran Ta Musunta Yin Kutse
Feb 11, 2018 04:36Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi fatali da zarge-zarge marar digi da mahukuntan yahudawa mamaya na Isra'ila sukayi na cewa ta yi kutse a sararin samaniyar Isra'ila.
-
Firayi Ministan India Zai Ziyarci Yankunan Palasdinawa
Feb 05, 2018 17:14Firayi Ministan India, Narendra Modi, zai kai wata zoyara a yankunan Palasdinawa a wani ran gadi da zai kaddamar a yankin gabas ta tsakiya.
-
Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya Da Hidimar Da Suke Yi Wa H.K. Isra'ila
Jan 27, 2018 05:54Cikin 'yan kwanakin nan dai kafafen watsa labarai daban-daban suna ci gaba da karin bayani dangane da sabuwar alaka da aiki tare da ke tsakanin haramtacciyar kasar Isra'ila da kungiyoyin ta'addancin 'yan takfiriyya a kasar Siriya bayan da 'Isra'ila' ta kafa wata sabuwar kungiyar ta'addanci a yankin tuddan Golan na kasar Siriya da take mamaye da shi.
-
Sayyid Hasan Nasrullahi Ya Bukaci Kasashen Musulmi Da Su Nisanci Kulla Alaka Da H.K.Isra'ila
Jan 19, 2018 19:01Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Lebanon ya bukaci kasashen musulmi da su nisanci kulla alakar jakadanci da Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Sojojin Siriya Sun Ce Sun Harbe Wani Jirgin Yakin 'Isra'ila' Da Ke Shirin Kawo Hari Kasar
Jan 09, 2018 11:23Rundunar sojin kasar Siriya ta sanar da cewa makamai masu linzamin kasar masu kakkabo jiragen yaki sun harbe wani jirgin yakin haramtacciyar kasar Isra'ila bugu da kari kan kakkabo wasu makamai masu linzamin da sahyoniyawan suka harbo cikin kasar ta Siriya.