-
Shugaban Iran Ya Kama Hanyar Halattar Zaman Taron Kungiyar O.I.C A Turkiyya
May 18, 2018 11:56Shugaban kasar Iran ya kama hanyar tafiya zuwa kasar Turkiyya domin halattar zaman taron kungiyar hadin kan kasashen Musulmi ta O.I.C kan matsalar Palasdinu.