-
An Ceto sama da 'Yan gudun Hijra dubu biyu A Bahrum
Jun 24, 2016 18:08Jami'an tsaron ruwan Italiya sun sanar da ceto bakin haure sama da dubu biyu a tekun Meditarinia
-
Jami'an Tsaron A Kasar Italia Sun Kubutar Da Bakin Haure 4,500 Daga Halaka
Jun 24, 2016 08:43An kubutar da bakin haure kimani 4,500 daga halaka a cikin tekun Medeteranian a jiya Alhamis kadai.
-
Italiya : An Cafke Masu Safarar Bakin Haure 16
May 31, 2016 17:56‘Yan sanda a Italiya sun sanar da cafke wasu mutane 16 da ake zargi da safarar baki haure daga kasar Libya zuwa yankin na Turai.
-
Sojojin Ruwan Italiya Sun Gano Gawawwakin Bakin Haure 45 A Tekun mediterranean
May 28, 2016 05:39Sojojin ruwan kasar Italiya da suke sanya ido a gabar tekun Mediterranea sun samu nasarar gano gawawwakin bakin haure 45 da suka nutse a tekun bayan da jirgin ruwan da ke dauke da su ya samu matsala.
-
Kasar Italia Ta Tsamo Bakin Haure 2600 Daga Halaka A Cikin Ruwa A Cikin Sa'ae 24 Da Suka Gabata
May 24, 2016 15:53Majiyar hukumar shige da fice na kasar Italia ta bayyana cewa sojojin ruwan kasar sun ceci bakin haure kimani 2600 daga halaka
-
Paparoma Yayi Wata Ganawar Karfafa Alaka Da Shugaban Jami'ar Azhar Sheik Ahmad Tayyib
May 23, 2016 18:27Rahotannin daga fadar Vatican, helkwatar mabiya darikar Katolika ta duniya sun bayyana cewar Fafaroma Francis, shugaban mabiya darikar Katolikan yayi wata tattaunawa da shugaban jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar Sheikh Ahmad Tayyib a fadar Vatican, domin kyautata alaka tsakanin manyan addinan biyu da kuma batun fada da ta'addanci.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Sanar Da Goyon Bayanta Ga Sabuwar Gwamnatin Kasar Libiya
May 19, 2016 05:25Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta sanar da goyon bayanta ga sabuwar gwamnatin hadin kan kasa da aka kafa a kasar Libiya da nufin tabbatar da zaman lafiya da kawo karshen yakin basasar da ke faruwa a kasar.
-
Kasar Italia Ta Ceci Bakin Haure Kimani 1800 Daga Halaka A Cikin Ruwan Madeteranian
May 08, 2016 18:06Majiyar jami'an tsaro na bakin ruwa a kasar Italia ta bayyana cewa sun ceci bakin haure kimani 1800 a ranar jumma'a da ta gabata
-
Jagora Ya Ja Kunnen Kasashen Turai Saboda Goyon Bayan Ta'addanci Da Wasunsu Suke Yi
Apr 12, 2016 17:35Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunnen wasu kasashen turai dangane da irin goyon bayan ayyukan ta'addanci da tsaurin ra'ayi da suke yi wanda ya ce a halin yanzu shika ta fara komawa kan mashekiya.
-
Shugaba Ruhani: Akwai Bukatar Aiki Tare Wajen Fada Da Ta'addanci
Apr 12, 2016 17:23Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar ayyukan ta'addanci suna ci gaba da zama babbar barazana ga zaman lafiyar dukkanin kasashen duniya, don haka akwai bukatar aiki tare tsakanin kasashen duniya wajen fada da wannan annobar.