-
Zaman Ta'aziyyar Ayatollah Rafsanjani Tare Da Halartar Jagora
Jan 11, 2017 11:19An fara zaman ta'aziyyar Ayatollah Hashimi Rafsanjani a Husainiyyar Imam Khomeni (RA) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
-
Shahidai Masu Kare Wurare Masu Tsarki Abin Alfahari Ne Ga Al’umma
Jan 06, 2017 05:17Jagoran juyin Islama Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana dakaru masu kare wurare masu tsarki na muslunci a matsayin abin alfahari ga al’ummar musulmi.
-
Jagoran Juyin Islama: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Ba Kan Batun Yaki Da Ta'addanci
Nov 22, 2016 18:19Jagora juyin juya halin musulunci a Iran yatollah sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, nauyi da ya rataya a kan Iran da ma sauran kasashe masu 'yancin siyasa, da su bayar da dukkanin gudunmawa domin ganin an samu zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya.
-
Jagora Ya Kirayi Jami'an Iran Daga Kada Su Mika Wuya Ga Bukatun Amurka
Oct 19, 2016 17:06Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kirayi jami'an kasar Iran da kada su mika wuya ga karin bukatun da Amurka take gabatarwa, yana mai cewa matukar suka yarda da hakan to kuwa za ta ci gaba da gabatar da wasu bukatun ne.
-
Jagora: Juyin Islama Ya Haifar Da Babbar Girgiza Ga Manufofin Ma'abota Girman Kai Na Duniya
Aug 21, 2016 17:44Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; juyin Islama na kasar Iran ya haifar da wata babbar girgiza a cikin manufofin ma'abota Girman kai na duniya.
-
Sallar Idi A Tehran
Jul 06, 2016 06:21Jagoran Juyin Musulunci Ya Jagoranci Sallar Idi.
-
Jagoran Juyin Islama A Iran Ya Gana Da Malamai Da Daliban Jami'a Na Kasa
Jun 19, 2016 05:25Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya gana wakilan malamai da daliban jamia na kasa.
-
Ayatollah Khamenei: Ba Za Mu Taba Amincewa Da Amurka Da Salon Yaudararta Ba
Jun 03, 2016 09:31Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, ba su taba yarda da Amurka ba, sakamakon irin cutarwar da ta yi wa kasar Iran a tsawon tarihi, musamman ma bayan samun nasarar juyin juya halin muslunci shekaru 37 da suka gabata.
-
Bayanin Jagora a Hubbarin Imam Ridha (a.s)
Mar 20, 2016 16:47Jagoran juyin juya halin musulinci Ayatullahi Ali Khamna'i ya gabatar da jawabi a gaban milyoyin maziyartan hubbarin Imam Ridha (a.s) dake birnin Mashhad.
-
Ganawar Jagora Da 'Yan Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran
Feb 03, 2016 18:57Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa; Yin riko da koyarwar addinin Musulunci da fada da zaluncin manyan kasashen masu girman kai da kuma kare hakkokin Palasdinawa da ake zalunta suna daga cikin manyan manufofin da Juyin Juya Halin Musulunci a Iran ya ginu a kai.