-
Tashe-Tashen Hankula Suna Ci Gaba Da Lashe Rayukan Jama'a A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Oct 18, 2017 19:00Tawagar dakarun Majalisar Dinkin Duniya da ke aikin wanzar da zaman lafiya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ta sanar da cewa: Tashe-tashen hankula sun lashe rayukan fararen hula fiye da 130 a yankuna biyu da suke kasar ta Afrika ta Tsakiya a cikin watannin hudu kacal.
-
MDD Ta Bukaci A Tura Karin Dakarun Wanzar da Zaman Lafiya A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Oct 18, 2017 11:49Babban sakataren MDD António Guterres ya bada sanarwan tura karin sojoji na majalisar zuwa kasar Afrika ta tsakiya .
-
Gargadi Kan Yiyuwar Bullar Kisan Kiyashi A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Oct 12, 2017 11:52Jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan yiyuwar bullar kisan kiyashi a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sakamakon yadda tashe-tashen hankula suke ci gaba da lashe rayukan al'umma a kasar.
-
Dakatar Da Bude Wuta Tsakanin 'Yan Bindiga A Yankin Gabashin Kasar Afrika Ta Tsakiya
Oct 11, 2017 11:48Kungiyoyin 'yan bindiga da suke fada da juna a garin Ippy da ke gabashin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun cimma yarjejeniyar dakatar da bude wuta a tsakaninsu.
-
An Cimma Yerjejeniyar Dakatar Da Bude wa Juna Wuta Tsakanin Kungiyoyi Biyu A Afrika Ta Tsakiya
Oct 11, 2017 06:31Wasu manyan kungiyoyi biyu masu dauke da makamai a jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun cimma yerjejeniyar dakatar da bude wa juna wuta da kuma rungumar tattaunawa don dawo da zaman lafiya a kasar.
-
Rikici Ya Lashe Rayukan Mutane 34 A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Aug 08, 2017 18:56Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Tashe-tashen hankula suna ci gaba da lashe rayukan mutane a sassa daban daban na Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
An Kashe Sojojin Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD Biyu A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Jul 26, 2017 06:26An kashe wasu sojoji guda biyu 'yan kasar Marocco dake aiki karkashin rundunar wanzar da zaman lafiya na MDD jiya Talata a kasar jumhoriyar Afirka ta tsakiya.
-
An Zargi Dakarun MDD Da Gazawa A Fagen Tabbatar Da Tsaro A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Jun 22, 2017 11:50Bayan tsawon shekaru 4 da jibge dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya amma har yanzu ana ci gaba da fuskantar matsalolin tsaro a kasar.
-
'Yan Gudun Hijira Musulmi Na Kasar Afirka Ta Tsakiya Na Fuskantar Matsaloli
Jun 20, 2017 12:00Maja'miar garin Bangaso ta sanar da cewa musulmi 1500 da su ke zaman gudun hijira a cikinta, suna fuskantar karancin abinci
-
An Yi Galgadi Kan Mawuyacin Halin Da 'Yan Gudun Hijra Ke Ciki A Kan Iyakar Kamaru
May 23, 2017 18:07Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta yi galgadi kan mawuyacin halin da 'yan gudun hijrar kasar Afirka ta tsakiya ke ciki a kan iyakar kasar Kamaru.