-
Da Dumi-Dumi: An Kai Hari A Birnin Munich Na Kasar Jamus
Jul 22, 2016 19:15Rahotanni daga kasar Jamus sun ce an kai wani hari a yammacin yau a wani wurin hada-hadar kasuwanci da ke cikin birnin Munich, inda aka samu asarar rayuka.
-
Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Da Wani Ya Kai A Cikin Jirgin Kasa A Jamus
Jul 19, 2016 12:13Kungiyar 'yan ta'adda ta ISI ta sanar da cewa ita ce take da alhakin kaddamar da hari kan matafiya a cikin jirgin kasa a kasar Jamus.
-
Wani Matashi Ya Farma Matafiya Da Gatari A Cikin Jirgin Kasa A Kasar Jamus
Jul 19, 2016 05:09Wani matashi dan asalin kasar Afganistan ya farma matafiya da gatari a cikin jirgin kasa a kudancin kasar Jamus inda ya jikkata mutane 19 kafin 'yan sanda su harbe shi har lahira bayan da ya yi kokarin tserewa.
-
Mafi Yawan Mutanen Jamus Na Adawa Da Takun Sakar Da NATO Ke YI Da Rasha
Jul 01, 2016 03:54Wani sakamakon jin ra'ayin jama'a a kasar Jamus ya nuna cewa, mafi yawan jama'ar kasar na adawa da takun sakar da NATO take yi da kasar Rasha, da kuma aikewa da dakaru zuwa kusa da iyakokin kasar Rasha.
-
Jamus: Wani Dan Bindiga ya jikkata mutane da dama
Jun 23, 2016 18:11Jami'an tsaron sun harbe wani dan bindiga da ya kashe mutane da dama a Jamus.
-
Taron kasashen Da Suka Cimma Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Na MDD A Jamus
May 16, 2016 10:05A yau Litinin ne a birnin Bonn na kasar Jamus, za a bude taron karo na farko na kasashen da suka cimma yarjejeniyar sauyin yanayi na MDD UNFCCC bayan sa hannu kan yarjejeniyar Paris.
-
Duban 'yan gudun hijra ne masu karamcin shekaru suka yi batan laya a kasar Jamus
Apr 12, 2016 03:36Ma'aikatar cikin Gidan Jamus ta sanar da cewa a shekarar 2015 kimanin 'yan gudun hijra masu karamcin shekaru 5800 ne suka yi batan laya a kasar
-
Ministan Harkokin Cikin Gidan Jamus Ya Ce Muslunci Addinin Sulhu Da Rahama Ne
Apr 01, 2016 10:05Ministan harkokin cikin gidan kasar Jamus Thomas de Maizière ya bayyana muslunci a matsayin addinin sulhu da rahma.
-
Jamus : Jami'an Tsaron Gabar Ruwa Sun Ceto Bakin Haure 615
Mar 16, 2016 12:22Jami'an Tsaro gabar ruwa a Jamus sun sanar a wannan Laraba cewa sun ceto bakin haure 615 dake kokarin tsallaka tekun mediterranean.
-
Angela Merkel ta kare matsayinta kan 'yan gudun hijira
Mar 13, 2016 10:18A yayin gudanar da yakin neman zabe na karshe a zabubbukan 'yan majalisun dokokin jihohi uku da ke a Gabashin Jamus.