Pars Today
Asusun Bada Lamunin ya ce; tattalin arzikin nahiyar ta Afirka zai iya samun koma baya.
Shugaban jam'iyyar adawa ta "Union of the Forces of Progress" a Mauritaniya ya yi gargadi kan yiyuwar bullar dambaruwar siyasa mafi muni a kasar.
Jami'an tsaro a kasar Polan sun bukaci a dakatar da tafiyan wani jirgin kasa daga Waso zuwa London saboda barabar an sanya bom cikin jirgin
Jami'an tafiyar da mulki a gundumar Kivo ta Arewa, sun gargadi sojojin kasar akan yiyuwar tsananta hare-haren 'yan tawaye da ke yankin
Majalisar Wakilan Kasar Libya ta yi gargadi akan sakin tsoffin jami'an gwamnatin Mu'ammar Ghaddafi.
Mataimakin shugaban kasar Afrika ta Kudu ya yi gargadi kan hatsarin komawar kasar kan tafarkin kama karya da wasu 'yan tsiraru zasu din ga gudanar da mulki yadda suka ga dama.
Asusun Kula da Kananan Yara da Mata na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya yi gargadi kan yiyuwar bullar matsalolin rashin abinci mai gina jiki gami da na tsabtaceccen ruwan sha a wasu kasashen duniya hudu.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta gargadi 'yan kasarta kan su nisanci gudanar da tafiye-tafiye zuwa kasar Saudiyya.
Wani bincike na kasa da kasa, ya tabbatar da cewa da akwai mutane miliyan 663 a duniya da basu samun ruwa mai tsafta.
A jiya litinin ne shugaban na palasdinawa Mahmud Abbas Abu Mazin ya bukaci da a fito da wani shiri wanda zai tabbatar da cewa gabacin Kudus shi ne babban birnin daular palasdinu.