-
Rasha: Isra'ila Ce Take Da Alhakin Harbe Jirgin Yakin Kasar Rasha
Sep 23, 2018 17:42Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta gabatar da cikakken rahoto dangane da yadda aka harbo jirgin yakin kasar a lardin Lazikiyya na kasar Siriya tana mai dora alhakin faruwar hakan a wuyanharamtacciyar kasar Isra'ila.
-
Kasar Rasha Ta Musanta Ikirarin Amurka Na Cewa Ta Karya Dokar Majalisar Dinkin Duniya
Aug 18, 2016 05:35Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta mayar da martani ga ikirarin kasar Amurka na cewa ta karya kudurin kwamitin tsaron MDD ta hanyar amfani da da filin jirgin saman kasar Iran wajen kai hari kan 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) a kasar Siriya tana mai kiran Amurkan da ta sake duba kudurin kwamitin tsaron.